YANDA AKE GYARA RUBUTU (TEXT EDITOR)

YANDA AKE GYARA RUBUTU (TEXT EDITOR)




Zanyi mana cikakken bayanin wannan Application ɗin da duk abin da ya ƙunsa saboda haka ka tsaya ka karanta komai da komai tun daga farko zuwa ƙarshe.

Sau da yawa muna ganin wani bayani akan abu ko rubutu akai kuma kana so kayi amfani dashi to amma kana so ka ƙara wani abu sai kaga abun ya gagari mutum yi.misali kamar a whatsApp kaga wani dogon rubutu kana son yin amfani dashi zaka ƙara rubutun ko ka rage to sai kayi amfani da wannan Application ɗin.

Abubuwan da wannan Application É—in ya Æ™unsa 


Abu na farko 

Zai baka damar gyara rubutun wato (text editing) wanda wannan zai taimaki mutane da yawa kuma zai sauƙaƙa sosai wajen yin typing domin kwai editing ake da buƙata.

Abu na biyu

Zai taimaki É—alibai Æ´an makaranta wajen editing na soft copy É—in PDF ko abinda yayi kama da hakan.

Abu na uku

Zai fassara maka wani yare zuwa wani Yaren kamar daga turanci zuwa larabci ko zuwa wani Yaren,sannan kuma zai baka damar ƙara wani Yaren da babu akai misali idan ka duba kaga babu Hausa zaka iya ɗorawa akai idan ka duba.

Abu na huÉ—u

Zai baka damar yin printing na abu kamar rubutun da kayi editing

Abu na biyar

Word counter ma'a zai haddade maka adadin kalmomin da kayi amfani dasu wajen rubutun

Abu na shiga zai baka damar work space wajen yin typing É—in kamar yanda documents yake dashi kai harma yafi shi.

Abu na shida 

Zai baka damar zoom in and out (+)  and (-) yanda zaka komai sosai ya fito a rubutu.

Abu na bakwai 

Zai baka alamomin rubutu ga gya rubutun wato kamar irinsu bold,italic,font size,font style,strike through da duk wasu abubuwa da ake yiwa rubutu kamar irin a computer.

Abu na takwas

Zai baka damar ajiye link Mai sadarwa wanda zaikaika wurin da kake bukata.

YANDA AKE DAUƘO WANNAN APPLICATION ÆŠIN 


Zan ajiye muku link ɗinsa acan ƙarshe daga ƙasa inda aka rubuta download da manyan baƙi kana danna shi zai ɗauko maka wannan Application ɗin daga play store,sai ka fara amfani dashi

DOWNLOAD

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post