Yanda zaka dakko komai kyuta 2023



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa darasin mu yau yana da matuqar muhimmanchin da ya kamata ka tsaya ka karanta dukkanin rubutun sannan ka mallaki application din.

Hanya ce da aka dade ana jira domin bada damar dakko kowane kalar video sannan a ko ina ( Facebook,instagram,tiktok) Da sauran su. Da dama muna ganin video a ire-iren wadannan kafafen sada zumuntar amman babu damar dakko shi. 

To idan kuka mallaki wannan application din zai baka damar sauke kowane kalar video sannan a ko ina yake zuwa cikin wayar ka.

Wato abin burgewa da wannan application din baya daukar bayanan mutane saboda direct daga playstore ake dakko wa Koma bayan sauran application wanda gaba daya babu su a playstore sai de ma a tura maka kai hatta babu wani takamaiman website da zaka iya samun su.

Kuma irin sune muke fada muku ku guji amfani da su.

Amman shi wannan application din normal zakayi amfani da shi bashi da wata matsala. Sannan yana yi a kowace kalar waya

Ku duba kasa zakuga na rubuta Download sai ku taba shine zai baku damar sauke wannan application acikin wayoyin ku.

Sannan shi wannan application babu wani wahalar amfani da shi.

Sannan bashi da nauyin wajen ajjewa saboda MB din sa bashi da wani yawa.

👇👇👇👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post