Yanda zaka dauki bayanan sirri a duk wani social media whatsapp, Facebook ,Da sauran su

 


Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa ina buqatar adduar samun lafiya daga ubangiji mai komai da kowa. Hkan yasa ma zaku ga na danyi hutun posting din sabon video a ko ina. 

Yau darasin mu akan wani application ne kamar yanda kuka ga aikin sa a cikin videon da na saka muku a facebook page dina.

Amfanin wannan application din shine zai bak damar daukar duk wani bayanai na wayar da kayi an kira ka ko k kira duka zaiyi ma amfani.

Da dama munsan akwai application da zai baka damar daukar murya idan an kira ka ko ka kira saboda ajje wani hujja akan wata magana da kukayi.

To amman zakaga babu wani application da zai baka damar daukar murya yayin da kukeyin waya a social media kamar whatsapp ko imo ko Viber. Amman shi wannan application din zai baka wannan damar. Kamar de yanda kuka gani acikin videon cikakken darasin.

A kasa zakuga na rubuta Download sai ku taba ahine zai baka damar sauke application din a wayar ka sannan akayi amfani da shi.

Application din gba daya bashi da wahala wajen saitawa. Sai de duba da yanda wani yana so ayi masa cikkken bayanin ya kamata kaje ka kalli videon.

Ga link din Application din

👇👇👇👇

Download

Post a Comment

Previous Post Next Post