Yanda wayar ka zatayi Control din kanta. Ta dauki ( Record ) Sirri ba'a sani ba 2023


Yanda zaka dauki maganar sirri ba'a sani ba.

Assalamu alaikum. Barkan mu da warhaka

Wannan application da na kawo muku zai bakua damar daukar duk wani sautin sirri ba'a sani baa.

Amman a video nayi bayani ne akan daukar karatu saboda sanadin tsaro.

Amman shi wannnan zai baka damar daukar duk wani abu magana ko sauti na sirri.

Akwai lokachin da kana so kayi record ko sautin amman a wannan lokachin baka da damar dauka saboda idon mutane ko kuma kana tsoron za'a gane zaka dauki sautin.

Wato shi wannan application zai saukaka ma wajen ganin cewa ka saita lokachi da Rana da minti gaba daya. Sannan da zarar wannan lokachin yayi batare da ka taba wayar ka ba kawai zata fara recording.


Kamar yanda nayi muku bayani kuma acikin videon idan kana buqatar daukar sauti na wani malami da yakeyin tafsiri to a wannan lokachin zaka ga baka da damar ajje wayar ka saboda may be gurin gaba daya a cike yake.

Amman zakaga mutane da yawa kafin malamin ma yazo zakaga duk sun ajje wayoyin su da yawa Amman saboda suna da sanayya a gurin koda ace malamin ma ya fara karatun zasu iya zuwa gurin inda ake karatun sannan su kunna record din.

To koda ace a gurin an sanka sannan zaka iya duk wannan abinda na lissafa. Zaka iya amfani da wannan application sannan ita wayar batare ma da ka taba ta ba zata daukar ma wannan sautin gaba daya.

Babban muhimmin wannan application ma akwai lokachin da dalibai wanda suke shiga lecture na wani malami to amman may be a lokachin mutum bashi da wani damar sauraron wannan lecture din to zaka iya saita wannan application din ya daukar ma sautin lecture din.

Haka bangaren siyasa. Musamman 'yan jarida suna son daukar wani bayani to zasu iya amfani da wannan application domin saita lokachin batare da sunyi missed din komai ba.



Zaka iya daukar sautin sirri a wajen meeting ko idan kaje zance wajen budurwa😄.

Abin de sai wanda ya mallaki wannan application mai amfani.

Ga link din wannan application a kasa zakaga na rubuta Dowload da koren rubutu sai ka taba shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post