Yanda zaka hana a kira ka da Private Number

 


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau a wani sabon darasin. Wani application na kawo mana wani application da zai baka damar hana a kira ka kowace kalar kira ne. Zaka hana a kira ka a waya. Kamar irin

1) Private Number

2) Unknown Number

3) Ko duk wata number da zaka iya saitawa. 

Download

   (1) Private Number : Zaka saitawa a wayar ka idan ka kunna to duk wata mumber da aka boye domin a takura ma ko a boye ma wani sirri to kiran bazai shigo ba.



Da yawa zakaga ana boye mumber ( Private Number ) Sannan a dinga yi maka flashing har kaji ka gaji wani lokachin ma tunda bakasan yanda zakayi ba kawai sai de ka saka wayar taka a Airplen Mode ko ka kashe wayar. 

  Ga masu buqatar fara sana'ar siyar da DATA ga wani application mai saukin gaske

👇👇👇👇

Download

To shi wannan application din inde ka dora shi a wayar taka kuma ka kashe gurin da duk wanda ya boye mumber ka to kiran bazai qara shigowa ba.

     (2) Unknown Mumber Wannan ya shafi hanyoyi da yawa amman zamu duba akan duk wata number da bakayi save din ta ba. Zakaga akwai irin manyan mutane inde basuyi save din Number ka acikin wayar su ba to idan zaka kwana kana kira su kiran bazai shiga ba. To wannan application shima zai baka damar kulle hanyar duk wanda bakayi save din number sa acikin wayar kaba to bazai shigo ba. Kowace kalar number inde ba ka rubuta suna a jikin number ba to kiran idan ka saka application din acikin wayar ka sannan ka kashe hanyar da kiran bazai shigo ba. Babu wata number da zata qara shigowa wayar ka. Sai de idan kai ne ka kunna shine kiran zai shigo.

Download

   (3) Wannan wani bangare ne a cikin application din da zaka iya saitawa sannan ka zabi kalar irin number da zaka kashe ta daina shigo ma wayar ka. Misali Idan ka kunna wajen acikin application din zai baka damar zuba farkon number da idan an kira ka bazai shgo ba. Zaka iya saka duk number da ta fara da 07034 ko 09123 za dai ka zabi kalar irin number da idan ta fara a haka kiran bazai shigo ba.



Wato wannan bangare yafi na biyun saboda na biyun zaka rufe duk wata sabuwar number ne. Amman shi kuma wannan zaka zabi farkon number da idan ta fara da abinda ka zuba idan aka kira ka da irin number bazai shigo ba.

Bugu da qari wannan application din babu wahala wajen amfani da shi. Ba kamar irin wanda na taba nuna muku ba.

Kawai kana dakko application din zai nuno ma hanyoyin da zaka kunna ko ka kashe.

Kaje kasa zakaga na rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke application din a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

Download

Download

Previous Post Next Post