Yanda zaka iya hada GB whatsapp da sunan ka da hoton ka

 Assalamu alaikum barkan mi da wannan lokachin. Cikin nishadi zan yi muku albishir ga wani application wanda zak iya chanja duk wani launi na application ya zama naka da taimakon wannan application din.



A gurguje na ajje muku link din application din a kasa sai kuje ku dakko shi a wayar ku domin amfani da shi.

Kamar yanda kuka ga cikakken videon a page dina na facebook nasan da yawa sun kalli videon. 

Sai de ga wanda bai kalli videon ba zan dan yi mana takaidadden  bayani kadan.


Wannan application idan ka mallake zai baka sauki wajen zamar da duk wani application ya zama naka. Zaka chanja duk wani abu da yake acikin application din.

Kuma application din babu wata wahala wajen amfani da shi sannan bashi da Nauyi.

Idan baka kalli videon ba sai kaje ka kalli cikakken videon a facebook dina.

Saboda acikin videon nayi bayanin yanda ake dakko application din.

Saboda ba a playstore application din yake ba.

Ga link din application din a kasa sai kaje ka dakko.

👇👇👇

Dowanload

Previous Post Next Post