Yanda zaka kama barawon wayar ka

 



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi na sanyi. Ina tausayawa Mara sa aure a wannan yanayi na Sanyi😂. Allah aurar da ku nDa ni baki daya🥲. Ameen

Yan'uwa darasin mu akan wani application ne mai matuqar amfanin da ya kamata ma dole ku mallake shi.

Domin zai baka tsaro koda ace wayar ka ta bata. Ko ka neme ta ka rasa irin a gida ko a wani waje na duhu. 

Shi wannan application din zai baka damar gano duk inda wayar ka take. Ko da an sace ma ita. Application daya ne amman zan qara muku da wani sai kuyi amfani da su guda biyu duk da shi dayan mafi yawanchin masu android wani lokachin wayar takan zo da shi.

To duka guda biyun ya kamata ku mallake su.

Amman dukkan su ba wai sai wayar ta bata zakuyi amfani da shi ba tukuna A'a zaku fara saka application din a wayar ku kafin abin ya faru misalia kamar ganzu kenan.

To bayan ta bata ko an sace daga baya shine zasuyu muku amfani.

Shi wannan wanda zan ajje muku link dinsa a kasa zai baku damar ganin har hoton wanda ya sachi wayar da yayi kokarin saka password na wayar zata dauki hoton sa ta turoma ta cikin gmail din ka. Saboda asali sai an saka gmail a wayar ko nace a application din sannan.

Kuma dukkanin su basu da wani wahala wajen bude su. Da kuma nauyi wajen ajjewa acikin waya koda zaka ji tsoron tsare ma space din kan waya.

Zan ajje muku link din su a kasa zakuga Download 1 shine asalin application na farko kenan. Sannan Download 2 application ma biyu kenan sai ku mallake su.

👇👇👇👇👇

Download 1

Downoad 2

Previous Post Next Post