YANDA ZAKA SAMI CODES NA KOWANE LAYIN WAYA KO BANKI



YANDA ZAKA SAMI CODES NA KOWANE LAYIN WAYA KO BANKI


Assalamu alaikum jama'a barkanmu da warhaka ya kuke ya hakurin kasancewa damu 

Acikin wannan darasin namu na yau zanyi mana bayani akan yanda zaka sami codes na layin wayarka da kake amfani da ita ko kuma bankinka da kake amfani dashi.

Da yawa mutane suna iya manta codes da zasu sayi kati ko transfer na airtime Amma Kuma baisan yanda zayyi ba ko kuma abinda ya shafin wani code na banki.


Amfanin wannan Application É—in sune kamar haka

Zaka San code na transfer na kati da yanda zakayi migration zuwa wani tsari a layinka 

Zaka san duk wani codes da ake amfani dashi acikin kowane layin waya kamar MTN,AIRTEL,GLO,9MOBILE

Zaka san code da ake amfani dashi wajen nemo MOMO AGENT mafi kusa da kai

Zaka san yanda codes É—in da zakayi transfer daga bankinka zuwa wani banki

Zaka san codes É—in da zakayi Bill payment

Zaka San codes É—in da zaka sayi kati da data da wasu abubuwa daga bankinka

Yanda akeyin amfani da wannan Application É—in 

Download


Bayan ka dannna inda aka rubuta"download" zai kaika inda zaka dauko wannan Application É—in,bayan ya gama installing acikin wayarka zai buÉ—e domin ka fara amfani dashi nan take. Wannan Application ina fatan zakuji daÉ—in amfani dashi sosai

Download

Previous Post Next Post