Yanda zaka sami kyutar 20GB ( Free ).



 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar mallakar 20GB kyuta ( Free ).

Zaka iya ajje duk adadin abubuwan da kake buqata duk nauyin su acikin wannan application din.

Bugu da qari wannan application babu wani wahalar budewa da zarar ka mallake shi kawai zaka bude shi sannan ka zuba duk abinda kake so.

Akwai application da yawa akwai website da yawa da zasu baka damar mallakar adadin filin da zaka dunga zuba abubuwan ka na waya. To amman abinda ke faruwa su sauran application ko website din zai baka wani adadi na kwanaki dominn idan baka debe abubuwan ba to zasu goge wannan abu a cikin Saver din su.

To shi wannan application din zai baka adadi domin ajje abubuwan ka sannan zaka iya turawa wani link din abinda kake so duk a inda yake sannan zainiya download din su a wayar da.

Zan ajje link din wannan application a kasa sai kaje ka mallake shi.

Zakaga na rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zai baka damar sauke shi a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download



Previous Post Next Post