Matsalar whatsapp GB a wayoyin mu😭 2023

Assalamu alaikum barkn mu da sake kasancewa kwana biyu kunji mu shiru haka!. Kunsan abubuwan ne sai addua. Allah de ya shige mana gaba baki daya ameen.


 Yau zan danyi tsokachi ne akan whatsapp gb da sauran wasu applications wadanda muke sakawa a wayoyin mu. 


 Duk da dai na saka muku videon a page dina. Saboda haka zan ajje muku link din videon sai kuje ku kalli cikakken bayani akan matsalar gb whatsapp da duk wani app da muke sakawa a wayoyin mu


Mun gode 


Previous Post Next Post