Wannan application din zai taimaki rayuwar ka da Iyalan ka 2023

Wannan application din zai taimaki rayuwar ka da Iyalan ka 2023




 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi!. Yan'uwa yau darasin mu abinda ya danganchi muslunchi ne ya kamata dole wajibi mu ba da hankalin mu akan wannan darasi sannan mu mallaki wannan application din muyi amfani da shi.

 Dukkanin abubuwan da mukeyi na yau da kullum a rayuwar mu akwai addu'oin da muka amfani da su. Wanda manzon Allah Sallallahu alaihi wasallam ya koyar da su. Acikin hadisan sa.

Hakan yasa akwai malamai da daman da suke waro mana addu'oin sannan suka hada mana akan wani littafi na daban wanda zamu dinga koyar addu'oin ta cikin sa.

 Kamar irin hisnul muslim. Hakan yasa wani bahaushe kuma abokin aiki sannan abokina ya binciko ire-iren wannan litattafan sannan ya zamanantar da shi ya hada su duka acikin application na wayar android. Hakika wannan application ya sami yabo ga dukkanin manya-manyan malamai irin su DR Bashir Aliyu Umar. Sannan sun yaba da inganchin wannan application mai suna Azkar hausa.



Abubwan da wannann application ya kunsa.

Ya kunshi ingantattun addu'oi wanda suka zo daga bakin manzon mu Sallallahu alaihi wasallama.

 Zai kowama yanda ake karanta addua da kuma abubuwan da wannan adduar ta kunsa. Bugu da qari zaka ga fassarar sa da hausa da kuma larabchin.

 Acikin wannan application din a banbance bangarori ma addu'oi wanda zai baka damar gane kowane bangare.



 Sannan wannan application baya da wata matsala na daukar bayanan mutane. Kuma baahi da nauyi ko MB mai yawa.

Sannan ba sai ka kunna Internet a wayar ka ba koda ace kaje koyon wata addu'a.

Application din zaka iya kunna addua sannan ya karanta ma.

Ga link din application din nan a kasa zaka ga an rubuta Download da koren rubutu sai kuje ku sauke shi a wayoyin ku domin taimakon rayuwar ka

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post