Wayar ka tana da wannan matsalar? Ga mafita 2023

 


Assalamu alaikum. Barkan mu da juma'a ina fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Amman a wannan rana ta juma'a kada mu manta da karanta suratul kahfi da kuma yawaita salati ga fiyayyen halitta S A W.

Yan'uwa yau darasin mu yayi dubu da abinda mutane ke buqata ne akan daukar hoto ko video.

Dama ma ina so muga muna daukar hoto mai kyu da quality da kuma video sai dai zakaga wayoyin mu basu da irin wannan camerar.

Hakan yasa na binciko mana wannan application ko nace camera wadda zamuyi amfani da ita a kowace kalar waya koda qarama ce.

Tabbas rashin camera mai kyu yakan sa ka a cikin wani hali musamman idan kana so ka dauki videon da zaka dora online ko hoto kai koda kai dan kasuwa ne kana so ka dauki hoton samfir din kayan ka kana so ka ganshi normal mai kyu da quality haka.

To dukkanin masu wannan ra'ayoyin idan ku ka mallaki wannan application mai maqutat muhimmanchi zai baku damar daukar hoto ko video.

Da kuma Tsaro ga hotunan ku.

Zan danyi muku wani tsokachi kadan. Duk da dai zanyi darasi na musamman akai insha Allah.

Dukkanin wani hoto da kagani ana iya daukar bayanai mutum idan aka same shi koda a social media ka dora shi. 

Idan baku manta ba na taba nuna muku yanda zaka iya gane inda mutum yake ta cikin wayar sa.

To ita wannan camerar zata iya baka tsaron wannan track din da za'a iya yi maka. Amman zanyi darasi akan wannan daga baya.

A dan kasa kadan zakaga na rubuta Download sai ka taba shine application din zai sauka akan wayar ka a matsayin camerar da zaka dinga amfani da shi.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post