Yanda ake chanja alert din banki 😭 Akiyaye

 Assalamu alaikum barkan mu da warhaka!.

Yan'uwa yau darasin mu yana da amfani sosai domin in har bakasan da ire-iren wannan hanyar ba za'a iya cutar ka ta kowane hali.

Domin wannan application din zai baka damar chanja kowane kalar message koda na campany ne. 

Domin na campany ne mai wahalar chanjawa saboda shi ko reply ba'ayi aciki.

To shi wannan application din yana ba da damar a cuce ka ta.

Nasan akwai wanda zasuyi mamakin yanda na kowa wannan darasin domin za'a ce wata kila za'ayi cuta dashi.

To dukkanin abubuwan da nake koyawa ina koyawa ne domin ilmi. In har kabi daya daga ciki ka cuci wani to kaida mai kowa da komai mahaliccin mu. Akiyaye.

Ga wanda bai gane taya za'a saita wannan application ba zan ajje muku video a kasa sai ka kunna ka kalli cikakken yanda ake saitawa.

   HANYAR DA AKE CUTA DA ITA.

Zaka iya turawa mutum kudi ta banki kuma normal bankin nasa zai iya amfani da wannan application yayi editing na alert din bankin da ka tura masa duk yanda yaso.

Misali ka tura masa 10k zai iya amfani da application din yayi editing din wannan app din sai ya cire wani abu da yake aciki.

Bangaren kwanan wata ko adadin kudin da ka tura masa.

Ga videon cikkaken bayanin darasin sai ka kunna ka kalla.

👇👇👇👇👇👇



Sannan shi wannan application babu shi a playstore hakan yasa na ajje muku link din sa a kasa sai ku danna ku dakko shi acikin wayoyin ku.

Amman a kula banda cuta.

Domin zaka iya chanjawa mutum maganar da yayi ta cikin messages. Allah ya kiyye.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post