Yanda ake gyara hoto yayi kyu 2023

 

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin. Cikin ikon Allah wasu website na kawo mana wanda zasu taimaka mana kuma su saukaka mana yanda zamu gyara hotunan mu da kuma cire wani abin da bama so acikin hoton.

Website biyu ne kuma insha Allah zan danyi muku bayanin su duk de da mayi bayani acikin video.

Website na farko shine zai baka damar cire suk wani abu da yake a cikin hoto wanda baka son shi. Misali idan acikin hoton mutum 3 ne zaka iya cire sauran mutum biyu ka bar daya ko kuma ka cire mutum dayan.

Koda ace ma acikin hoton akwai irin wani abu da ya bata ma hoton kamar a gefen hoton akwai bishiya ko wani abu. To shi wannan website acikin sakonni zaka iya cire wannan abin. A takaice de zaka cire duk wani abinda baka so ya fito acikin hoto.

Website na biyu shi zai baka damar cire background na kowame kalar hoto batare da ka taba wani abu mai wahala ba. Kawai kana dora hoton a cikin website din shkenn background din zai fita. Bugu da qari acikin wannan website zakaniya editing din hoto sannan ka saka QRCODE aciki. Zayyi ma generate din Qrcode na number wayar ka ko website din ka sannan ka dora shi ajikin hoton. Wanda duk wanda yaga wannan hoton da qrcode idan yayi scan zai ga abinda ka rubuta a jiki.

Qrcode wata alama ce da take boye sirri na wani rubutu ko hoto wanda ba'a so ya fito fili. Dole sai anyi scan din sa.

Irin abinda akeyin scan a Xender idan za'a yi turin film ko waka.

Nasan de da yawan ku kun kalli cikakken videon.

Kuje kasa zakuga links din website din kawai tabawa zakuyi shine website din zai bude muku.

Zakaga website na 1 da kuma website na 2 da koren rubutu shine zai bude ma!.

👇👇👇👇

Website na (1)

Website na (2)

Previous Post Next Post