Yanda ake rage nauyin MB na waka ko karatu 2023🥰

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi ya kuke ya kuma hakuri da kasancewa damu a kowane lokachi. Yan'uwa sai kuna saka mu a aduua sannan zamu na chi gaba da kawo muku application masu matuqar amfani.

Yau darasin mu zamuyi dubi ne akan yanda zaka rage adadin MB na Audio ( Waka ko karatu ). Nasan akwai wanda zakagan su da karatuttukan malamai da yawa sannan kuma basasom rabuwa da wannan karatun. Amman kuma Allah bai hore musu waya mai girman memory ba.

To shi amfanin wannan application din zai baka dame rage nauyin MB ma kowane kalar audio ko sauti na waka ko karatu ko tafsiri.



Da zarar ka ga wata waka mai MB da yawa koda ta kai 200MB ne zaka iya rage ta ta dawo 20MB sannan batare da Quality wato karar murya ta ragu ba.

Koma bayan wani lokachin kamar idan kana sauraron wani application na wakoki ko karatu zaka ji sautin ya ragu kamar record akayi.

To shi tabbas wannan application din kwata-kwata bashi da wannan matsalar normal zaka rage adadin MB batare da murya ta chanja ba.

Bama iya rage MB wannan application yakeyi ba. Zaka chanja masa Extension kowane kala kake buqata.

            (EXTENSION) Nasan wasu zasuyi tambaya akan extension shi yasa na dan waro mana ita inyi muku misali.

Kamar abinda yazo a karshe file misali. Idan hoto ne zakaga koda ka rubuta suna ( KKTechtube.JPG ko JPEG ko PNG ) to wannan jpg,jpeg,png ma hoto shine extension. Idan kuma na Wakoki ko ma sauti me zakuga yazo a ( KKTechtube.mp3) to wannan MP3 da sauran su sune extention. Na video kuma irin su MOV ko MP4 ko 3gp.


Ga misalin sa nan a hoton sama Amman wannan ns AUDIO din ne.

Shi kuma amfanin chanja Extension din ya damganga da inda zakayi amfani da abin.

Idan normal rage masa girma zakayi kawai zaka taba 3gp ne amman idan kai programmer ne ko irin na Hacking ko de wata software to anan zasu  buqachi irin extension din da suke so.

Bayan nan wannan application zai baka damar ka rage girman wakar ko ka cire wani abu daga cikin ta idan kana buqata kayi amfani da wani bangare a matsayin ringtone.



ko kuma a wani matsayin daban.

Kana gamawa zai baka damar amfani da wannan sauti da ka Launanzuwa abinda kake so.

Misali


Kaje kasa zakaga na rubutu Download da koren rubutu sai kantaba shine zaka sauke application din a wayar ka sannan kayi amfani da shi.

👇👇👇👇👇👇

DOWNLOAD

Previous Post Next Post