Yanda zaka fassara kowace kalar waka zuwa yaren ka

 Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ya jindadi da kuma hutu. To Allah ubangiji ya qara mana ameen.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar fassara duk wata waqa da kake so koda baka san yaren ba.



Wato shi wannan application mai abin mamaki. Zaka iya kunna wakoki wadanda kake so kuma su fassara ma kamar de yanda kake kallon videon film ko wani series zakaga bakajin yaren amman kuma zaka iya anfani da wata hanya ta subtitle domin fassara ma dukkanin maganganun su.



Amman shi wannan movies ko series na film zakaga dole sai kayi amfani da wasu hanyoyi na player da kuma kunna Datar wayar ka sannan kayi search din subtitle din shine zakaga wannan film din ya fassara ma. film din da kake so zuwa yaren da kake so.

To shi wannan application bama iya fassarawa zaiyi ma ba. 



Koda bakasan sunan waka ba zaka iya rairawa idan ka iya a baki to shi wannan application zai iya kawo ma sunan wakar da kuma wanda yayi wakar.

Ga link din sa a kasa sai ku taba su sauke a wayoyin ku. 

Zaku ga na rubuta Download da koren rubutu sai ku taba.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post