Yanda zaka kulle hanya da za'a ga chat din ka a whatsapp 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin yan'uwa!.

Darasin mu na yau wani application na kawo mana wanda zai baka damar kulle duk wani chat na whatsapp. Mun sani kowane whatsapp koda GB whatsapp ko business whatsapp idan ka saka kowane password a dukkanin wadannan chat din to iya illahirin whatsapp din zaka sakawa password ko fingerprint din. Amman da zarar ka bude whatsapp din naka to kowane chat da yake a ciki za'a iya budewa sannan ayi duk wani abu da za'a iya yi dashi. Kamar de wannan hanyar da na bi zaka iya tura chat na daidaikun mutanen da kake so kaga chat din na matar ka ko budurwar ka.

To shi wannan application din Amfanin sa zai baka damar kulle wani chat tsakanin ka da wani acikin whatsapp din naka. Koda kaine kake so kayi chat da wannan wanda ka saka security a chat din naku idan zaka bude sai ka saka password din sannan zai bude. Sannan koda ace ya turoma da sako kana so ka karanta ka sakon to lalle dole sai ka saka wannan password din wanda wannan app din ya baka damar sakawa.

Ina fatan kun fahimchi inda maganar tawa ta dosa.


Zaka iya zabar iya mutanen da baka so koda ka manta wayar ka ko whatsapp dinka a hannun wani to idan ya shiga whslatsapo din idan yaga wani suna kuma yana so ya bude to bazai budu ba saboda ka sakawa iya wannan mutumin password a tsakanin chat din ku.

kamar yanda kuka ga misalin acikin hoton da na dora a sama.

Koda matar ka ko mijin ki ya sa dole ki bude password din da kika sakawa whatsapp din ki to zaki iya kulle wani chat da yake tsakanin ki da wata kawar ki ko kuma kai wata budurwar ka ko abokin ka.

Saboda asali ma akwai hanyoyin ni kaina na koya yanda za'a amiya bude duk wani password da aka sakawa application kowane kala. To koda an bi wannan hanya an bude password din whatsapp din to wannan hanyar zata taimaka ma kwarai da gaske.

Sannan bugu da qari zaka iya sakawa wannan application din password din saboda kada wani ya gane wannan application din ya kuma bi wata hanyar ya gano.

kamar yanda kuke ganin mislai a kasa ga hoto nan.


Akwai bangarori da yawa acikin wannan application da ya kamata ki bincika sosai.

Ga link din application din a kasa zakuga na an rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zai baka damar saukewa a wayar ka.
👇👇👇


Download

Previous Post Next Post