Yanda zaka qawata fuskar wayoyin ku da wannan application mai tsadar gaske. a kyuta

 Assalamu alaikum barkan mu da rana. Ya shirye-shiryen Zaben. 



Allah ya zaba mana mafi alkhairi ameen.

Yau darasin mu akan wani application da zai chanja launin wayar ka koda karama ce. 



Wato application dinnan ban taba ganin wanda yafishi kyu a wannan shekarar ba. Saboda duk wani launin wayar ka zai chanja ma shi ta koma mai kyn gaske.

Zaka na ganin wasu wayoyin abin sha'awa amman kai wayar ka zaka ga saia addua kuma koda babbace. Saboda babu wata launcher ko application mai fitar da kyn waya.

To shi wannan application da na kawo muku shine zai sa wayar ka ta koma mai kyu. 



Wani lokachin ire-iren wannan application sune idan anyi amfani da su zasu sa wayar mutum tayi kyu sosai.

Idan ka ganta sai kayi ta tunanin babbace kamar an kashe mata kudi ko kudi mai yawa aka siye ta.

Abin burgewar wannan application din shine akwai fanni daban daban da babu su acikin duk wani application da ka taba amfani da shi.




Sannan babu nauyi ko mb mai yawa.

Haka zalika wajen saitawa babu wahala kana sakawa shine zai baka damar dorawa babu wata abin wuya aciki.

Ga link din a kasa kawai ka taba shine zai baka damar saukewa a wayar ka.

Zakaga an rubuta Download da koren rubutu shine zai baka damar saukewa a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post