Yanda zaka tura abu duk nauyin sa batare da Internet ba. Iphone ko Android 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin. Ya jiran sakamakon zabe. Allah ya zaba mana mafi alkhairi ameen.

Yan'uwa wani application ne wanda zai baka damar tura dukkanin abin da kake so daga wayar iphone zuwa android ko android zuwa iphone. Hotuna ko videos batare da kayi amfani da wata hanya mai wahala ba ballntana internet ko datar wayar ka ba.



Da dama munsani idan zakuyi turi  atsakanin ku na wayoyin biyu. Dole wani abin bayayi saboda haka qa'idar iphone take. 

Sai de dan wannan lokachin ne ma muka sami sauki wajen amfani da xender.

To shi wannan application din zai baka damar tura duk abinda kake so daga iphone ko android zuwa wanda kake so ka turawa.

Shi wannan application batare da kayi amfani da network ba ko wifi zakuyi turi a tsakanin ku.



Kawai scan din Qrcode zaka yi scanning a dukkanin wayoyin biyu.

Idan kana da hoto ko video ko decument daga wayar iphone kuma kana so ka tura su zuwa wayar android ko kuma daga wayar android din zuwa wayar iphone to ta wannan application din ne kawai zakayi amfani da shi cikin sauki.



Sannan Application din idan ka bude shi babu wahala wajen amfani da shi.



Domin kawai zakaga Send da kuma Received wanda ta nan ne zaka sami damar turowa ko amsa. Sannan akwai hanyar da zaka iya turawa zuwa PC. ( PC) yana nufin computer kenan sannan zaka iya turowa zuwa wayar ka daga computer.

Sannan dukkanin abinda ka tura ko ka amsa akwai inda zaka shiga kaga duk abubuwan naka. wanda ka tura ko ka amsa.

Sannan akwai sauri wajen amsar abinda aka turo ko kuma turawa. Domin saukin application din.

Ga link din application dinnan a kasa zakuga an rubuta Dowload da koren rubutu. Kana tabawa shine zai sauka akan wayar taka.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post