Yanda zakayi control din wayar ka batare da ka taba screen din wayar ba 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi.

Yan'uwa yau darasin mu akan abinda ya danganchi matsalar waya ne. 

Da dama zaka iya samin kanka wani bangare na wayar ka baya aiki amman kuma ka rasa yanda zakayi koda kaje wajen gyara kawai kudin ka zasu chi a banza.

Shi wannan application din zai baka damar saita yanda kke so kayi amfani da wayar taka.



Koda ba wani ma danni zaka yi amfani da shi ba. Normal zaka iya saitawa misali. Idan zaka bude whatsapp zaka rubuta alamar L ko A ya danganta da yanda ka saita.

To kowane fanni zaka iya saitawa normal.

Koda ace madannin volume na sama ko na kasa ko wajen kunna wayar baya aiki. 

Duka wannan application zai baka damar amfani da wayar bama tare da kayi amfani da wani bangare na wayar ba.

Duba da yanda application din bashi da wata wahala wajen saita wa kawai zan ajje muku link din a kasa kuje ku sauke shi a wayar ku.

ba tare da nayi muku wani bayani ba.

A kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu da zarar ka taba shine zaka sauke shi a wayar ka.

👇👇👇😄

Download

Previous Post Next Post