Babu Application mai kwakwalwa kamar wannan. Zai fada ma ranar haihuwar ka

 Assalamu alaikum barkan munda sake kasancewa a yau a wani sabon darasin wanda yake da matuqar muhimmanchin gaske.

Wannan application yana daya daga cikin dubbanin applications wanda babu kamar sa a wannan zamanin.



Domin Application ne da aka kirkire sa ta hanyar AI.  AI yana nufin abu mai kwakwalwa. Kamar robot da sauran su. Zaka iya magana da robot ka tambaye shi wani abu ko ya nuna ma hanya ko yayi maka rakiya zuwa wani guri.

Suna kirkirar sa kamar mutum ne. To a wannan zamanin akanyi wani application da yake da irin wannan fasahar kamar irin application din da na kawo muku kwana ki bangaren karatun qur'ani.

To shi amfanin wannan application wanda na ajje muku links din sa a kasa na kowane kalar waya Android da kuma iphone.

Zakayi fira da shi ka tambaye shi duk abinda kake so ka sani.

Kalma ce ko sunan gari ko kuma yanayin da muke ciki wato weather.



Wato abinda zai baka mamaki da wannan application din shine zaka rubuta masa duk wata tambaya a dan kankanen lokachi zai turo ma amsa.

Koda an baku assignment a makaranta to zaka rubuta masa wannan sunan abinda aka ce kuyi bincike akai.

To shi wannan application zaiyi ma cikakken bayani akan abinda ka tambaya.



Kuma ba lalle sai turanchi ba koda ace Abinda ya danganchi lissafi ne wato ( Math ). Zaka rubuta masa tambayar shi kuma zayyi ma solving din wannan tambayar da kake so kasan da ita.

Sannan idan kana so ya fada ma irin weather da take a garin kunko wani gari daban zaka iya tanbayar sa sannan ya baka amsar ya fada ma.

Application din babu wani wahala wajen amfani da shi Domin da zarar ka danna link din da na baku a kasa kuma ka sauke app din a wayar ka to bayan ka bude.

Zakaga ya nuno ma wasu qarin bayani da kuma tambayar ka me kake so application din yayi maka.

Sannan a wajen zaka ga ya nuno ma wasu kudi wanda zai iya cewa sai ka biya kudi sannan.

To shi amfanin wannan kudin da ya tambaye ka saboda zai baka damar amfani da wasu abubuwa a cikin application din koma bayan idan kana yin amfani da shi free.

Sannan idan free kake amfani da shi zai iya baka adadin kalmimi ko tambayar da zakayiwa wannan application din.

Amman idan ka biya dan kudin da kaga zaka iya normal zakayi amfani da shi iya lokutan da suka baka batare da tambayar tabqare ba.

Sannan idan baka so ka biya kudin zakaga alamar Cancel sai ka lura sosai a jikin screen din wayar taka. Zakaga alamar kamar haka👉👉( x ) a sama ko a kasa to sai ka taba.

Bayan ka taba zakaga ya nuno ma kalmar turanchi kamar haka Continue to Ask ko kuma wata kalma saboda ya dangan ta yaushe kandakko application din saboda update din sa.

Kana tana gurin shine zakaga wajen chat ya bude shikenn zaka na tambayar sa dukkanin abinda kake so kasan masaniya akan sa.

Zaka iya tambayar sa yayi ma bayani da wani yaren na daban kamar frence da sauran su. Batare da kai ka iya rubuta yaren ba. Kawai da turanchin zaka tura masa.



Normal chatting ne kamar yanda kake yi a whatsapp kawai kalma zaka tura masa shi kuma zai tura ma amsa batare da bata lokachi ba.

Ga linkndin application din dukkanin wayoyin Android da kuma iphone sai ku taba ku sauke su acikin wayar taku sannan kuyi amfani da shi.

Idan Android gareka zaka ga Dowload for Android idan kuma iphone gareka zakaga Download for iphone kowa sai ya taba na wayar sa sannan ya sauke a wayar tasa.

Nagode.

👇👇👇👇👇

Download for Android

Download for Iphone

Previous Post Next Post