Duk mai ID Card ko Certificate. Tabbas kana buqatar wannan application din 2023😍

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa yau darasin mu akan wani muhimmin application ne da zai baka damar mayar da dukkanin kalolin takardu ko hoto zuwa cikin wayar ka a matsayin pdf.

Amfanin wannan application din shine.

 Dukkanin wadansu takardu ko id card ko certificate ko duk wani hoto ko decument zaka iya mayar da shi cikin waya ta hanyar scan din su.

 Batare da idan zakayi tafiya ka debi duk takardun a cikin jakar ka ba. Koda ID Card ne ko kuma wasu certificate da kake da su.

 Da zarar kana son kayi amfani da ID card ko duk decument din kawai idan ka dakko wannan application din to zai baka damar daukar hoton wannan takardun idan ka dauke su hoto to zai baka damar ka mayar da su pdf ka ajje acikin wayar ka.

Batare da quality su ya ragu ba. 

 


Sannan shi wannan application babu wani adadi na saukar da takardun su zamana acikin wayar ka duk yawan su zaka iya mayar da su pdf.

 Sannan Babban muhimmanchin wannan application shine may be zaka iya neman wata makarantar ko wani aiki kuma ba a garin da kake kake nema ba. To zasu iya buqatar takardun ka ka tura musu ta cikin wani application ko wani website. Kuma basa buqatar ka tura musu da normal hoto sai de pdf.

To wannan application zai taimaka ma ka mayar da takardun nanka zuwa pdf.

Sannan kayi amfani da shi a dukkanin wani sassa da kake buqata.


Ko da hoton ka ne zaka iya daukar hoton sa acikin wannan application din sannan ya mayar ma da shi a matsayin pdf din sannan ka tura musu koda anyi buqachi hoton naka a aikin komkakarantar da kake buqata.


Sannan da zarar ka dauki hoton zasu zauna akan application din kuma zai baka damar share wato turawa zuwa inda kake buqata koda wani application din ko website din.


Sannan nasan dan wannan takaitaccen bayanin ya gamsar da ku. 

Saboda application din babu wahala wajen amfani da shi.

Ga link din application din nan sai kuje ku sauke shi acikin wayoyin ku.

Zaku ga an rubuta Download da koren rubutu sai ku taba.

👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post