Kana da hoton KATI?. Wannan application din zai baka damar gyara shi yayi kyu😍😘

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin.

Kamar de kullum da muke kokarin kawo muku dukkanin wasu applications na Android dama iphone masu muhimmanchi. 



Yau ma mun kara kawo muku wani application da zai baku damar daukar tsohon hoton kati wanda may be na family ko na mahaifi kode wani hoto mai muhimmanchin gaske. Kana so ka gyara shi sannan ka qara mayar dashi na yan gayu😀. 

May be asali hoton irin mara kala ne wato black and white. To idan kayi scan din shi da wannan application din shine ta cikin wayar taka zaka iya chanja masa wani nau'i ko ka saka masa kala. Kamar de yanda zaka iya gyara hoton da ka dauka daga camerar waya ta zamanin yanzu kuma ka gyra shi. To shima wannan zaka gyara shi yayi kyu sosai. 

Bayan nan zaka iya zuwa gidan hoto ya mayar ma dashi na zamani batare da an cuce ka ba. Cuta anan ina nufin batare da ka bayar anchi kudin ka ba.



Kamar de yanda kuka sani a wannan zamanin wayar hannu tazo mana da chanje-chanje da yawa da kuma sauki. Duk abinda zakaga a Da dole sai a computer akeyi ko sai kaje wani guri mai nisa ko campany to yanzu ta wayar ka zaka iyayin komai. Masha Allah.

Kuyi amfani da wannan application din. Duk da nasan akwai da yawa ana buqatar irin wannan application din domin nasan kowa yana da hoton yarintar sa kuma yana so ya qara zamanintar da hoton nashi. 



Wani kuma na family na Uwa, ko Uba. May be ba sun rasu.

To de koma de wane irin hoto ne wannan application din zai baka sauki sosai wajen amfani da shi ka kuma gyara hotunan naka.

Ka duba kasa zakaga na rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zai baka damar sauke application din a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post