Whatsapp// Yanda zaka gane Budurwar ka ko matar ka me takeyi A Whtsapp😍

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi!. Ya yau ya kuma fama da wannan yanayi na Rashin kudi a hannu duk dai da nasan akwai masu bibiyar mu a sauran Kasashe daban-daban kuma wannan matsala ta faru ne ga Yan Nigeria Allah ya shige mana gaba yasa Albarka a dukkanin Al'amuran mu.



 Yan'uwa yau wani application na kawo mana wanda zai baka damar control din wayar yayan ka ko matar ka ko budurwar ka.



Application ne da zaka gane adadin lokachin da mutum ya dade a whatsapp sannan yaushe ya sauka da kuma yaushe ya hau online. Sannan da zarar ya hau online wannan applicatioj zai fada ma wane ya hau online.

Nasan wasu zasu ce ai whatsapp GB yana nuna irin wannan. Ni kuma zance A'A kawai abinda yake nunawa shine zai fada ma sunan duk wanda ya hau online a lokachin. Ta hanyar turo da notification shima sai kana kan chat akan whatsapp din sannan.

Shi kuma wannan application din zai baka damar ka gane adadin lokutan da mutum yake a online. Koda minti nawa ko Awa nawa yayi. Babu wata hanya da zaka iya gane wannan abin sai wannan Application din.

 Bugu da qari zakaga idan ya sauka a online din mintin sa ko Awan sa nawa da sauka a online . Sannan idan ya hau online ma zai fada ma.

Application ne da zaka gane duk yaron ka ko matar ka ko budurwar ka Adadin da take kaiwa a wannan whatsapp din nata ko Chat din nata.



In yaso zaka iya saka masa doka ko ka saka mata doka akan hawan ta online.

Wannan application babu wuya wajen amfani da shi sannan bawai dole sai ka saka wani application a wayar wanda kake so ka gano lokutan ko mintinan ba.

Ta cikin wayar ka zaka saka application din sannan zaka ga dukkanin jerin mutanen da suke a online a lokachin.

Sannan zaka iya rubuta sunan mutum daya duk zaka iya samun bayani akan sa.

Zaka iya kwatanta acikin ya'yan ka wanne


ne yafi hawa online a whatsapp.


Kawai kaje kasa zakaga wajen download da zarar ka taba shine zai baka damar saukewa akan wayar ka.

Zakaga an rubuta Download da Koren rubutu idan ka taba shine zaka iya dakko application din.

👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post