Yanda zaka mayar da wayar ka MADUBI ( Mirror ) 2023 😍

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi na zafi.

 Yan'uwana masu albarka yau darasin mu akan wani application ne wanda zakayi amfani da wayar ka a matsayin mudubi ( Mirror ). Wannan wata sabuwara fasaha ce wadda bakowa bane yasan da ita ba.

 Hakan yasa na kawo mana domin muyi amfani da ita sannan ya zaman kasan da ita.

Musamman mutanen mu Wato mata🥰. Zaki iya amfani da wannan application din a wayar ki ki dinga amfani da shi a matsayin mirror batare da kin tayim yawo da mirror a jakar ki ba.


Wato shi wannan application din yana da Full HD na clear na camera batare da wani beauty ba. Normal zakayi amfani da wannan kamar madubi ( Mirror ).



Yana daya daga cikin halayyar mata zaka ga suna ta yawo da madubi ( mirror ) a cikin jakar su domin koda zasu je wani wajen kwalliyar su ta goge kuma suna son gyarawa. 

To idan kuka mallaki wannan application batare da kuna yawo da madubi ba zaki dinga yin amfani da wayar ki.

Bayan nan zaki burge kawayen ki domin zasu ga kina amfani da wayar ki ta fito kamar mirror.


 Idan ka bude wannan application a wayar ka zai fito ma da camera amman batare da duk wani menu ya fito kmar yanda muka saba a kowace camera.

Tun asalin wannan idan ka bude application din ta ciki zaka saita duk yanda zakayi control din application din.

Wanda misali bayan ka gama amfani da shi wannan mirror na waya to zaka taba wajen volume ko power button ya danganta da yanda ta saita shi.

 Kawai de batare da na cika ku da surutu ba ga link din application din a kasa zakuga na rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zai baka damar sauke application din acikin wayar ka.

👇👇👇👇👇



 Download

Previous Post Next Post