Yanda zakayi amfani da kowane application na Kudi a kyuta ( Free ) 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa yau darasin namu kusan zan uya cewa hakin ne. Domin zai baka damar cire duk wata kafa da ake biyan kudi a kowane application ko game. Domin kayi amfani dashi a kyuta.

Acikin application zaka ga inda ake biyan kudi ko games.

Amman dukkanin su akwai banbance-banbance daban daban yanayin yanda ake biyan kudin.

Acikin wani application na kallo ko kuma na jin waka ko nayin wani abu haka zakaga idan zakayi amfani da shi zai ce sai ka siya sannan zai baka wannan damar acikin application din. Amman wani application din zai baka damar ka kunna DATA wayar ka sai talla ta fito shine zai baka damar kallon video ko wani abu daga cikin application din. Zakaga wani lokachin App ne hada wani abu kamar video editing ko Photo editing to idan ka gama aikin naka daga cikin wannan application din zaka iya ganin Logo ya fito ajikin editing to idan zaka cire wannan alamaar ta kamfanin application din wato LOGO din zasu ce sai ka biya kudi sannan zasu cire ma. Ko kuma wani abu daga cikin application din idan zakayi amfani da shi sai ka biya kudin sannan zasu baka damae amfani da shi. 

Ko kuma gaba daya application din na kallon fina-finai ne amman kuma bazaka kalli komai ba sai ka biya kudi duk sati ko duk wata ko shekara. 

Ko kuma Games wadda kake bugawa idan kana so ka chi gaba da wani gida ko kana so kayi amfani da wani abu aciki dole sai ka kai wani matsayi ko kuma ka siya da kudin ka sannan zasu baka damar amfani dashi.

Kamar Games din fada da bindiga zasu ce akwai bindigar da sai ka siya da kudin ka sannan zakayi amfani da shi.

Nasan wasu zasu ce kamar ya da kudi.

Normal ana saka ATM din ka sannan su ciri kudin bankin ka sai su baka damar amfani da abin da na lissafo muku.

To shi wannan application din idan kayi amfani da shi zaka cire dukkanin hanyoyin da zaka biya kudin kayishi akyuta.

Duk da nasan wani zaiyi tunanin application din yana da wahala wajen amfani da shi.

Gaba daya application din babu wani wahala wajen amfani da shi. 

Sannan ta wannan application din ba ita cire hanyar biyan kudin ba koda Talla da application yake yawan nunawa zaka iya amfani da wannan application ka cire shi a free.

Sannan ga cikakken videon yanda ake amfani da application din a kasa. Kawai ka danna sai ka kalla yanda zaka iya amfani da shi.

👇👇👇👇👇




Sannan link din application yana kasa zaku ga na rubuta Dowload da koren rubutu sai ku sauke shi acikin wayoyin ku.

Duk da de acikin videon duka na nuna yanda ake amfani da shi da kuma yanda ake dakkowa.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post