Yanda zakayi tracking mutum ta hoton sa ka gano inda yake da garin su. 2023

 Yanda zakayi tracking mutum ta hoton sa ka gano inda yake da garin su.


 Assalamu alaikum ina muku fatan alkhairi yan'uwa na barkan mu da wannan lokachi.

 Yau darasin mu akan wani application ne da ya kamata kusan da shi sannan ku mallake shi saboda amfanin sa.

Application ne ko nace Camera ce wadda zata baka damar daukar hoto sannan ka hada da location da lokachi da kuma bangaren weather yanayi na gari kenan.

Amfanin wannan application yana da yawa amman zan fada muku guda biyu wanda nasan kusan saboda haka ma kuka ga title dij rubutun sannan kuka shigo domin ku mallake shi.

 Amfanin sa na farko shine: Zai baka damar daukar hoto a gurin da kake sannan ka hada da location din sa. Wanda koda matsala aka samu zaka iyayin maza kayi hoto ta cikin application din to idan ka tura shi zuwa ga yan'uwan ka za'a iya tracking a biyo wannan location din hoton har inda kake.

Bayan nan bama iya location ba zaka iya hadawa da Datw and time da kuma yanayi na gari ( Weather ). Domin qarin bayanin ga wadanda suka biyo hanyar wannan track din da ka tura musu.



 Amfanin sa na biyu kuma shine ga masu tafiye-tafiye Zaka iya dauka hoton inda kaje sannan sai ka saka dukkanin abinda na zayyano a farko bangaren loaction din da kuma lokachin da kaje da Rana da kuma yanayin Gari wato ( weather ).

Bayan nan zaka iya hadawa acikin folder  daban-daban domin banbance wannan guraren da ka kai ziyarar sa.


 A saboda haka ne na binciko muku wannan application mai kuhimmanchin gaske domin kuyi amfani da shi sannan ku fara control din sa ba wai sai lokachin amfani da shi yayi ba ka rasa yanda zaka saita shi.


 Gaba daya application din bashi da wani nauyin da zan cinye maka cikin wayar ka saboda MB din nasa qarami ne. Sannan bashi da wahala wajen amfani da shi. Kawai camera ce wadda zaka dinga daukar hoton sai sauran menu din da zakayi control din wayar taka.


 Saboda haka ga link din wannan qawataccen application dinan nan a kasa ga duk mai buqatar daukar sa.

Zakuga an rubuta Download da koren Rubutu da zarar ka taba shine zai baka damar sauke wa a cikin wayar taka.

Nagode

👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post