Yanda zaka kama barawon wayar ka 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa  ayau a sabon darasin mu wanda muka binciko muku wani application mai matuqar amfanin da ya kamata ka fara dakko shi ma kafin kaji bayanan sa.

Application ne zai taimaka ma zaka ga wayar ka koda ta bata.

A wannan zamanin da muke ciki koda yaushe muna fargabar sace mana waya ko dauke wa.

Daukewar kuma ya danganta saboda wannan ya zama ruwan dare a wannan zamani.!

Wata kika a cikin gidan ku ko kuma a ajjihu ko a nuna ma wuka a kwace ma wayar taka.

To da taimakon wannan application din koda wayar taka ta bace za'a iya ganin ta.

Wani lokachin ba daukewar wayar bace abin takaichi sai abinda akayi kafin daukewar wayar. Zakaga har cikin gida akan iya shiga a daukewa mutanen gidan wayoyin su baki daya ko a kashe wani a kwace wayar tasa.

To da dama idan sunyi sa'ar daukar wayar suna amfani da hanya biyu wajen kashe wayar koda ace anyi kokarin tracking din wayar a lokachin.

Misali. Zasu iya saka wayar a hoton jirgi (Airoplane) wanda ko an kira wayar bazata shiga ba ballantana yi kokarin tracking din ta. Wani lokachin kuma akan kashe wayar gaba daya babu damar ayi tracking din wannan wayar saboda a kashe take.

sannan koda kaje police zasu ce ma dole sai an kunna wayar sannan za'a ga inda take.

To shi amfanin wannan application din yana da yawan gaske wajen taimakawa a gano inda wayar take da hoton wanda ya dauki wayar koda an kshe sannan koda an saka ta a hoton jirgin.

 A farko de shawarar da zan baka shine ka saka application din a wayar ka tun kafin a sace ba sai am sace zakayi kokarin saka application din ba.

Bayan ka saka application din a wayar zai baka damar ka saka gmail dinka acikin sa saboda ta gmail din zai dinga turoma a hoton wanda ya dauki wayar da kuma location din sa.


Sannan zai ba wayar ka damar ta nuno power off din karya wato ( Fake power off) wanda idan anyi kokarin kashe wayar zai nuno kamar ga alamar inda za'a danna a kashe wayar amman idan aka danna to ba mutuwa tayi ba.



Sannan zai ba damar ya nuna Airoplane na karya a wayar shima koda sunyi kokarin saka wayar a wannan to wayar zata nuna kamar ta shiga hoton jirgin amman na karya ne.



Sai kai da kasan yanda abinda yake shine zaka iya kashe wayar.

Amfanin wannan abubuwan shine idan suka taba daya daga cikin abinda na fada muku. To idan akayi kokarin tracking din wayar za'a iya gano inda take



Sannan bugu da qari zaka iya ganin hoton barawon wayar ta cikin gmail din da ka saka a cikin wayar.

Nasan wani zai ce taya zakaga hoton sannan tayi zakayi tracking din😌.

Inde ka saka application din a halin yanzu kafin a dauke wayar taka kuma ka saka gmail din. Sannan baka goge application din ba har aka sace wayar taka.

To sai ka ari wayar abokin ka sai ka saka gmail din naka to ta cikin gmail din zaka ga duk hotunan da aka turo ma duk wand ayayi kokarin bude wayar taka.



Sannan amfanin fake power off din da kuma fake Airoplane din shine.

Koda kaje police za'ayi tracking din ta ko sharp za'a gano inda take saboda shi barawon yana ganin kamar ya kashe wayar ko ya kulle network din wayar.

To idan akayi kokarin tracking din ta cikin sauki za'a gano ta.

Ga dai link din application din a kasa sai ka taba shine zaka sauke application din acikin wayar ka.

Zakaga na rubuta Download.



👇👇👇👇


Download

Post a Comment

Previous Post Next Post