Yanda zakaga jerin wanda suke online a whatsapp 2023

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa wani application ne na kawo mana wanda zai baka damar daina amfani da whatsaoo GB.



Akwai abubuwan da suke sakawa muke amfani da whsatpp gb sannan daya daga cikin hakan shine ganin mutum online lokachin da kake chat.

Munsani idan kana amfani da normal whatsapp idan mutum ya hau online babu damar ganin lokachin da ya hau da kuma lokachin da ya sauka. Dole sai de ka bude chat din sa sannan zakaga alamar yana online din ko ya sauka.



Amman in har kana amfani da GB whatsapp a lokachin da kake chat to duk wanda ya hau online zakaga alamar sunan sa ya fito a sama sannan an fada maka yana online.

To idan kayi amfani da wannan application din bama iya ganin mutum online zakayi ba. Zaka iya ganin adadin da yake dadewa a online din sannan minti nawa yake yi ko yayi na dukkanin rakunakun da kake so. Sannan koda bakayi save din number mutum ba zaka iya rubuta number ta wayar ka shi app din zai fada maka idan yana online ko ya sauka da kuma minti nawa yayi yana chat. Sannan koda baka cikin whatsapp din idan ka saita app din duk wanda ya hau online zakaga alamar ya hau da sunan sa ta notification din ka. 

Shi application din zai fada ma hakan akan cewa wane ya hau online.






Sannan zaka iya amfani da baka ka gane acikin yaran ka wa yafi dadewa a whatsapp domin zaka iya kwatanta ( Compare ) na numbobi guda biyu sannan na tsawon sati daya ko wani adadi ka gane kowane lokachin da wannan yaron yake dadewa akan whatsapp.

Idan ka zabi mutum daya zaka iya ganin adadin mintunan da yakeyi. Gaba daya.

Na tabbata kun gane dan bayanin da nayi muku. Hakan yasa zan ajje muku links din application din a kasa sai kuje ku dakko ku saka acikin wayoyin da kuke son ganewa.

Koda kaine idan ka saka application din acikin wayar ka zaka iya gane duk abubuwan da na fada.

Ga link din application din a kasa zakuga na dubuta Dowload da koren rubutu sai ku tba ku sauke app din a wayar ku kuyi amfani da shi.

👇👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post