Wani sabon Application Mai abin mamakin da babu irin sa a wannan shekarar 2023😍

Applocation da yafi kowane application na android abin mamaki matuqa. 

Saboda zai baka damar saurarar waka ko karatu a cikin waya daya amman kowane kunne zaka iya kunna abinda kake so.

Zaka iya kanka wata rana da abokin ka ko budurwar ka akan kowa yana so ya saurari wakar shi ko karatun sa daban acikin wayar to zakaga kana ganin girman wannan abokin bazaka iya hana shi wayar taka ba ballantana ya saurari karatuun ko wakar. 

Sannan kaima kana so ka saurari daya daga acikin wakar ko karatun. To shi Amfanin wannan application din shine zaka iya kunna waka biyu acikin earpiece daya.

Sannan kowane kunne zaiyi wakar sa daban.

Duk da a baya nayi bayani akan wannan application din da kuma cikakken videon darasin.

Hakan yasa na kawo mana yau ma domin wanda basu ga wancan darasin ba suyi amfani da wannan sannan su mallaki Application din a wayar su.



 Sannan zan ajje muku cikakken videon darasin yanda ake saita application din a cikin wayar da kuma link din application din achan kasa.

Da farko de bayan ka bude application din kamar yanda ka saba bude kowane sabon application acikin wayar taka zai nuno ma gurare guda biyu.



Bayan ya nuno ma kamar yanda na ajje muku hoto a sama👆👆👆.

To zakuga ya nuno kamar player ta sauraron audio. Acikin nan kowane da kuka ga ya nuna muku zaku shiga ne.

Sannan zaiyi ma alamar wannan wakar idan ka kunna ta kunnen bangaren hagu ko dama ne. To sai kayi la'akar da wane kunne abokin naka ya amsa ya saka a kunnen sa sai ka shiga cikin wajen inda ya nune audion a sama ko a kasa.

Kuma zaka iya kunnawa ma bayan ka kunna sai ka zabi wanne zaka saurara sannan abokin naka shima wanne zai saurara.

Idan ka shiga player ta farko zai nuno ma wakoki kala daban-daban to a saman cikin application din zaka yi la'akari da Library inda aka rubuta kenan sai ka taba wajen. Bayan ka taba shine dukkanin audio na wakoki ko karatun wayar ka zai bayyana anan.

To sai ka nemo abinda kake so ka kunna a lokachin bayan ka kunna zai nuna ma audiom normal yanayi kamar yanda muka saba sauraron audio wato waka. To kana sakawa a kunnen ka zakaji earpiece daya ne yake yi. To zai mayar da kai farkon application din.

Shima sai ka qara shiga wajen player na biyu kana shiga sai ka qarayin irin abinda kayi na farko ka kunna application din.

Shima da zarar ka zabi wakar to zaka ji dayan kunnen shima yana wakar sa daban.

Wannan takaitaccen bayani ne na kawo muku.

Sannan ga link din cikakken videon nan a kasa kawai ka taba sai ka kalli yanda ake saita duka application din a cikin waya.

👇👇👇👇👇👇




Wannan shine yanda ake saitawa nasan ka kalli duka videon sannan ka koya sosai.

To ga link din application din a kasa zakaga na dubuta Download sai ka taba shine zaka sauke application din a cikin wayar ka.

Sannan kaima kayi amfani dashi.

Kada ku manta na share din wannan rubutu zuwa abokan ku a duk inda suke.

Zakuga alamar share a kasan posting din nagode😍.

👇👇👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post