Application mai abin mamakin da babu kamar sa ka mallakeshi. 2023. Volume Booster😍

 

Assalamu alaikum barkan mu da juma'a Allah ya karbi ibadun mu ameen

Yan'uwa wani darasinne da ya kamata ku karanta dukkanin bayanan da na rubuta da kuma link din application din.

Bayanan zan ajje muku videon cikakken darasin yanda zaka saita application din a wayar ka.

Da farko de shi wannan application din amfanin sa shine zan qara ma qarar volume din ka na wayar ka.

Zaka saita yanda kake so a earpiece ko a normal baka saka earpiece ba.

Akwai wadanda suke wayar gari gaba daya wayar su bata da qara sosai. Wajen sauraron audio ko video haka.

To da taimakon wannan Application din zaka iya qara volume din wayar taka. Yanda kake so. 

Ba sai iya wanda tazo da shi ba.

Idan ka dakko application din a wayar ka kuma ka bude shi kamar yanda ake bude application acikin waya.

App din bashi da wahala wajen saitawa. Sannan guri biyu kwai zai nuna ma wajen alamar qarowa da kuma ragewa.

 Idan ka kunna ko ka qara volume din to dashi zakayi amfani da shi. Wajen sauraron dukkanin qarar wayar taka.



Kamar yanda kuke gani acikin hoton sama zaku ga gurare guda biyu akwai wajen volume da kuma boost.

Shi volume din din shine normal wanda kake amfani a cikin wayar taka.

Shi kuma Boost din shine qarowar sautin da kake so.

Ga videon cikakken darasin wannan application din wanda zaka saita da kanki.

Gashi nan a kasa kana tabawa shine videon zai bude ma.

👇👇👇👇👇👇👇


Kamar yanda kuka ga ni acikin videon da yanda ake saitawa.

Ga kuma link din application din a kasa idan ka taba shine zai sauka acikin wayar ka.

Zakuga na rubuta download a kasa idan ka taba shine zaka sauke shi.

Sannan kafin na ajje muku link din zan danyi muku tambihi akan app din.

Kada ka qaro boost din da yawa saboda kada speaker wayar kabta sami matsala.

Idan ka bude suma zasu fada ma saboda gudun matsalar.

Ga link din application din

👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post