Facebook ko Facebook Lite😍

AKWAI BANBANCHI TSAKANIN FACEBOOK DA FACEBOOK LITE.


 Nasan da yawa suna buqatar karin haske akan hakan. Saboda hakane ma wasu suke hada dukkanin guda biyun a wayar su domin amfani da su.


Akwai ire-iren su kamar haka.

(1) Facebook = Facebook Lite

(2) Tiktok = Tiktok Lit

(3) Youtube = Youtube Go

(4) Gmail = Gmail Go


Da sauran su.

To banbanchi su shine idan kaga Lite ko Go na qaramar wayar da bazata dauki normal bane.

 Nomal shine kamar Facebook ko Tiktok ko Youtube wanda babu qari a gaba. Sannan koda ma kayi kokarin dora musu zakaga suna Nauyi sosai wajen amfani da su.

 Shi yasa Kamfanonin suka saukakawa ire-iren wadannan wayoyin domin rage nauyin Application din.

 

 A Takaice de Idan kaga LITE ko GO to qaramar waya ce wadda bata da girman kwakwalwa.

Sannan zakaga akwai banbanchi acikin su wajen amfani da su.


 Amman kada ku hada wannan misali da Whatsapp da Kuma GB Whatsapp😂. Sam ba haka abin yake ba Hasalima amfani da GB akwai matsala a wayoyin mu shima insha Allah zanyi bayanin sa nan gaba.


 #kktechtube #kktechtube

Previous Post Next Post