Ga duk masu Amfani da Whatsapp// Zakaga dawo da duk chat din da ka rasa a Whatsapp 😍 2023

 




Assalamu alaikum barkan mu da wannan rana Allah yasa mudace ameen.

Yan'uwa wani application na kawo mana na wayoyi guda biyu android da iphone baki daya da zai baka damar ajje dukkanin chat din da kake a whatsapp batare da kayi rashin wani chat ba.



Dukkanin wanda suke amfani da whatsapp wannan matsalar tana damun su matuqa na rashin wani chat da suke matuqar kaunar sa. To zakaga wani inde ya chanja whatsapp to ya chanja waya ko whatsapp dinshi ya sami matsala to babu shi ba wani chat da ya dade yana ajjewa.

Abin akwai bakinciki sosai musamman idan ma kasan ka danna backup a whatsapp din naka amman yayin chanja wani whatsapp din zaka iya neman wancan chat din ka rasa.

Daman ba'a maganar masu amfani da whatsapp GB saboda matuqar matsalar rashin ajje chat din da kake yi a baya kenan.

To wannan application da na kawo mana zai bamu damar ajje dukkanin chat din mu batare da munyi amfani sa wata hanya ta backup ba ballantana mu sami matsalar ajje chat din da mukayi a baya.

Shi dai wannan application akwai hanyoyin da zaka ajje wani chay da kake buqata bakason ya bata har a bada koda na duka chat din da kakeyi ne. To da taimakon wannan application zaka magance wannan matsalar.

 Duk da akwai banbanchi na tsakanin application din na wayoyin guda biyu wato Android da kuma iphone din amman dukkanin su yanayin aikin su iri daya ne.

Bayan nan zaka iya kulle apolication din da security saboda kada wani yayi kokarin bude ma yaga chat din da ka ajje.

Ga link din su nan duka guda biyu a kasa sai kuje ku dakko shi.

Na farko zakuga Android App wannan ba masu amfani da Android ne na biyu zakuga iphone app shi kuma na masu amfani da iphone ne sai kuyi kokarin mallakar su.

 Da zarar ka taba na irin wayar ka normal zaka sauke shi akan wayar ka. Sannan kayi amfani da shi.

Ga link din a kasa

👇👇👇👇

Android App

Iphone App

Previous Post Next Post