Yanda Aka gyara hoton ka yayi kyu sannan ka rage MB na hotonšŸ„° 2023

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin. Yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar rage nauyi ko MB na hoto sannan batare da kyan (quality) na hoton ya ragu ba.

Wani lokachin zakaga an turama hoto daga wata wayar ko kuma an dauki hoto a wayar ka amman zakaga hoton sun ja MB da yawa gaba daya sai kaga sun cike ma gurin kan wayar taka. To da taimakon wannan application zaka iya samin guri a wayar ka ka ragewa hoton MB sannan batare sa ka rage quality hoton ba.

 






Sannan bama iya quality hoton kawai zaka rage ba a cikin wannan application ba. Zaka iya chanjawa hoton Extension. Watao idan yana Kog zaka iya mayar da shi jpeg ko PNG da sauaran su. Bayan nan zaka iya ragewa hoton tsayi ko fadi shima dukkanin su batare da hoton ya rage kyu ba.

 Idan muka lura dukkanin wasu hanyoyi da muke bi domin gyara hoto zakaga babu hanyar da zakayi amfani da ita ka gyara wani abu da yake ajikin hotunan ka face sai kyn hoto ya ragu. 

Amman wannan hanya zakayi abubuwa da yawa da hotunan ka amman kyn hoton bazai taba raguwa ba.

Saboda haka ya kamat ku mallaki wannan application.

Sannan koda kuwa masu iphone ne suka tura muku hoto zuwa wayar ka ta android zaka iya gyara su ka rage MB na hoton ko fadi ko tsayi ko ka chanja extension din sa. Amman kyn (quality) bazai ragu ba.

Ga link din hoton a kasa sai ka taba kayi download din sa. Domin sauke application din a wayar ka.

.Zakaga an rubuta Download da koren rubutu  a kasa idan ka taba shine zai sauka akan wayar ka

šŸ‘‡šŸ‘‡šŸ‘‡šŸ‘‡šŸ‘‡ 

Download

Previous Post Next Post