Yanda ake chat ta bluetooth kyuta Free 2023

 


YANDA AKE CHAT TA BLUETOOTH KYUTA FREE

Yanda ake chat ta bluetooth kyuta. a wayar ta ka android batare da network ko data a wayar ka ba.

Kuma wannan hanyar zata baka damar dukkanin wani abu da ka sani a whatsapp ko sauran chat zakayi shi aciki batare sa ka kunna datar wayar ka ba.




Abu na farko shine zakayi kiran waya duk adadin da kake so batare da wani tangardar network ba ko tsoron wata matsala na service ba koda kwana nawa zakayi kanayin wayar.

Abu na video zakayi video call duk adadin da kake so shima batare da network ko service a wayar ka ba batare da data ba a wayar ka gaba daya.

Abu na uku zaka iya tura decument duk nauyin sa tare da kownae kalar  FILE duk adadin sa shima batare da network ba ko kana tsoron datar ka zata qare ba.

Abu na hudu zaka iya tura waka tare da hoto da dukkanin abubuwan da kake buqata batare da kana tsoron network ko Datar layin ka ba.

Dukkanin wadansu sassan chatting da ka sani da akwyi a facebook ko instagram ko whatsapp ko wani chat da kake yi.


Zaka iya amfani da wannan hanyar kayi chat sannan batare da an cinye ma Datar layin ka ba ballantana Network din wayar taka.

Amfanin wannan abu na farko shine zaku iya ziyartar wani gari ko unguwa kuma babu network a wajen kamar kauye kenan to zakayi amfani da wannna hanyar kuyi mahada kaida abokanka ko yan garin ko unguwar gaba daya.

Wani lokachi zaka iya wayar gari idan zakuyi waya da wani mutumin mai muhimmanchi ko budurwar ka haka to baka da kati ko Data a wayar ka kuma kusan unguwar ku daya ko kauye daya.

Zakayi amfani da wannan hanyar ka yi chat da kiran waya kyuta.

Shi de wannan apolication nayu bayanin sa cikin video domin ga wanda basu san yanda zasu saita app din ba.

Ga shi nan a kasa idan ka kunna shine zakaga duk yanda ake amfani da shi.

👇👇👇👇👇👇👇



Wannan videon na sama zai baka damar gane yanda zakayi amfani da wannan application a wayar ka.

Bayan nan ga link din application din a kasankaje chan zakaga na rubuta Download da koren rubutu shine zaka sauke a wayar ka.

Ga link din

👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post