Yanda zaka block (kulle) Tallan batsa a wayar ka🥲 2023

 

Yanda zaka hana kowane website ya turoma da abin bai dace ba kamar tallan batsa da sauran su.

Assalamu alaikum barkan mu da wannaj lokachin yan'uwana ya hakurin bibiyar mu dare da rana. Muna matuqar godiya.

Yau application din da na kawo muku shine wani app ne wanda zai baka damar datse duk wata hanya da ake nunama talloli acikin website. 

Sau da yawa mukan iya buqatar ziyartar wani website domin dakko softeware ko films (Movies) ko game haka to zakaga irin wadannan website din tallan su yayi yawa sosai.

 Wani lokachin ma saboda yawan tallan hakan yake sawa ka kasa dakko abinda kaje domin shi.

Sannan wani lokachin akan iya turoma da tallan batsa a cikin wayar ka.

To wannan Application din zai taimake ka domin karenkanka da wannaj ads din wato tallace-tallacen da ake yawan yi maka.

Koda ba ziyartar wani website zakayi ba zaka iya amfani da wannan application ya block din duk wani website da yake turoma da talla akan wayar ka.

Saboda idan ka shiga application din zai nuno ma dukkanin browsers da suke a wayar ka. Irin su ( Chrome,opera,brave ko firefox) da sauran su.

To ta cikin application din zaka kunna kowace browser sannan da zarar ka kunna shine zakayi block din dukkanin website din da zaiyyi ma talla a wayar ka ko bayan ka ziyarta.



A takaice de ga link din application din a kasa ka taba shine zaka suake shi akan wayar ka.

Zakaga an rubuta Download da koren rubutu shine app dij zai suaka akan wayar ka.

👇👇👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post