Yanda zaka hana a dauki hoton ka a camerar waya😍 2023

Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Ya fama da juriyar bibiyar mu. Muna godiya matuqa hakan yake sakawa kullum burin mu shine mu kawo muku applications masu matuqar qayatarwa.

Wannan application da zamuyi darasi akan sa wanda zai ba da damar kulle camerar wayar ka babu wanda ya isa yayi amfani da ita ya dauki hoto.

Kamar de kullum yanda nake yi muku bayani acikin video kuma na ajje muku link din bayanin da kuma application din yau ma ga wannan darasin sannan shi wannan application akwai cikakken videon yanda zaka iya saitawa acikin wayar ka da kuma link din application din baki daya.

Yanda ake amfani da application din gaba daya babu wata wahala. Idan ka bude app din kamar de yanda ake bude kowane sabon application.

Zakaga alamar Kwato ( Key ) a tsakiyar application din idan ka danna shi shkenn ka kulle camerar wayar taka.


Haka idan zaka kunna ta kawai applicationzaka qara shiga sai ka danna gurin inda ka kunna din.


Kamar yanda kuke ganin samfir din a cikin hotunan da na saka a sama.

Duk de da zan ajje muku wani videon cikakken yanda ake amfani da application din a kasa.

Da dama idan ka sayi babbar waya zaka ga abokai ko kanne ko kuma wadanda ka sani suna takurama da arar wayar domin su dauki hoto acikin wayar.

Wani lokachin mankana amfani da wayar ka amman zaka rasa yanda zakayi dole sai ka basu wayar. Kuma koda akwai security akan wayar sai ka bude musu ka basu.

Yo shi amfanin wannan application din zakayi blocking din camerar bazatayi na kwata-kwata.

Da zarar anyi kokarin bude camerar zata nuna kwata kwata batayi irin ta sami matsala haka.

To kaga idan ka basu wayar a lokachin koda ace ka bude musu password din to camerar bazatayi aiki ba.

Ga cikakken bayanin cikin video a kasa sai ka taba shine zakaga yanda ake saita application din gaba daya.

👇👇👇👇👇



Wannan videon na sama shine idan ka kalla zakaga cikakken yanda ake saita application din acikin waya.

Sannan link din application din yana kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu. Da zarar ka taba shi shine zaka sauke application din acikin wyaar ka.

👇👇👇👇👇👇

 Download

Previous Post Next Post