Yanda zaka mayar da wayar ka 5G network kowace kala ce 2023

Yanda zaka mayar da wayar ka 5G network kowace kala ce 2023.

Yanda zaka mayar da wayar ka 5G network kowace kala ce. Abinda yasa nace kowace kala ce saboda wannan hanyar zata baka damar ninka network din wayar ka. Idan wayar ka 2g gareta to zata koma 3g idan kuma 3g din ne zai koma 4g bugu da qari idan 4g ne zai koma 5g network. Idan kayi amfani da wannan hanyar da zan koya muku.

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin namu.



Wato da yawa zakaga mutane suna ta qorafi akan rashin network da yake damun su acikin wayoyin su. 

Musamman lokachin da suke browsing zakaga gaba daya babu service din da zasu yi download na wani abu. Wani lokachin ma koda chatting sukewa suna fuskantar wannan matsalar.

To da taimakon wannan application da kuma hanyar ta biyu zaka qarawa wayar ka karfin network.

Da farko de akwai wani videon da zan ajje muku a kasa yana da muhimmanchi idan ka danna ka kalli videon saboda bayan acikin videon kaga yanda ake saita application din sannan akwai hanya ta biyu da na nuna mai muhimmanchin gaske wadda zaka ninka ma network din wayar taka.

Sannan shima link din application din zan ajje muku shi achan kasa.

Hanya ce guda biyu wadda zanyi bayani akai. Ko kuma zan danyi muku bayani tunda na riga da nayi bayani acikin videon kasa.

Ga videon👇👇👇👇👇👇





Kamar yanda kuka gani acikin videon shi wannan application din zai yi maka test din wane kalar network ne a gurin da kake ko location din. Saboda ana samun matsalar wani lokachin ka kunna 4g a wayar ka amman babu karfin wannan network din a wayar a video na farko kenan.
Video na biyu shine zaka samu vartual 5G kayi amfani da ita a wayar ka dukkanin su suna da amfani sosai.
Abinda yasa na dora muku duka guda biyun.

Idan kuka lura a farkon bayanin nawa nace hanyar guda biyu ce to Da App daya na kawo muku domin kuyi amfani da ita dayan kuma saitawa akeyi acikin setting. To wancan videon nayi kokarin dora muku bai samu ya hau ba.
Shi yasa na kawo muku wadannan. 
Banbanchin wannan videon da wanca shine wannan suna da Dan tsayi ne wajen bayani. Shi kuma wancan gaba daya baifi minti 4 ba kuma video daya ne.
Amman dukkanin su aikin su zasu mayar da wayar ka 5G network da kuma  yanda zakayi test din network din wayar ka a lokachin da kake so ka kunna Data.
Ga link din dukkanin application din a kasa.
Link din application na farko zaku ga na ce Dowload 1 Shi kuma videon na biyu zakuga nace Download 2 kowane zaka gansu da koren Rubutu.


👇👇👇👇👇

Download 1
Previous Post Next Post