Yanda zaka tura komai daga Tsohuwar wayar ka zuwa sabuwa batare da Computer ba 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon darasin namu. Wani application na  kawo mana wanda zai baka saukin copy din dukkanin kayaj da yake tsohuwar wayar ka zuwa sabuwar sa ka chanja.

Da dama mutane saboda rashin sanin wannan hanyar yake sawa suna rasa abubuwan su na wayar da suka chanja. Wadanda suka san wani shago ko kasuwa suna zuwa chan domin a tura musu dukkan abinda yake tsohuwar wayar tasu zuwa sabuwa.

 To idan ku ka mallaki wannan application din a wayar ka zai baka damar transfer din duk abubuwan da suke a wayar ka.

Kuma abin burgewa shine gaba daya app din bashi da wani wahala wajen amfani da shi.

Saboda zaiyi amfani da QR Code ne irin wanda akw scannin kamar xender.

Kuma batare da kayi amfani da computer ko usb ba. 

Kawai kana saka app din scan zakayi kamar Yanda kake amfani da xender zakayi amfani da shi wajen conneting din wayoyin guda biyu.

Kawai idan ka saka app din a tsohuwar wayar ka sannan sai ka saka a sabuwar ma .

To kowane idan ka bude zaka ga yanda zakayi receive din su. Acikin wayar ta amfani da Send and receive.


Zak zabi dukkanin abubuwan da kake so ka tura zuwa dayar wayar taka.

Bayan kayi make din su zakaga transfer sai ka taba. Da zarar ka taba shine zai baka damar turawa. Sannan zaka iya saka dukkanin abubuwan zuwa google drive. Shi amfanin Google Drive ko baka da wata wayar zaka iya sakawa aciki koda ka chanja waya zaka iya download din su zuwa wayar taka.

Saboda zakaga wani lokachin ko ka chanja wayar to za'a ce ka bayar da tsohuwar to tun farko sai ka saka app din na google drive a tsohuwar sai ka tura zuwa drive din sai ka goge komai a wayar saboda ka riga da ka ajje a drive.

To koda ka chanja wayar sai ka saka app din na google Drive shine zakayi Restore din abubuwan naka zuwa sabuwar wayar ka.



Sannan zaka iya saka password acikin app din saboda kada wani ya shigar ma shi.


Ga link din Application din a kasa sai ka taba shine zaka sauke app din a wayar ka.

Zakaga na tubuta Download Da koren rubutu shine wajen inda zaka sauke App din a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post