Yanda zaka tura komai Kyuta ( Free ) 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da safiyar yau. Yan'uwa wani application ne da zai baka dauki wajen tura duk abinda kake so zuwa inda kake buqata dan'uwan ka ko abokin ka ko wata ma'aikata ko makaranta. 

Shi wannan hanyar zakayi amfani da ita ka tura video ko file ko decument duk nauyin sa sannan batare da ya rage kwaleti ba ( Quality). 

 Wannan hanya ta itane manyan gidajen talabijin suke amfani da ita wajen tura dukkanin sakonnin videon wani shiri inda ake haskawa.

Nasan da yawa mutane suna ganin kamar duk shirin videon da akayi sai an kawo shi gidan tv inda za'a haska sannan. To amman wani lokachin zaka iya ganin inda mutumin da yake wannan shirin gaba daya ba a kasa daya bane ma ballantana yazo har garin sannan a haska shirin nashi ko a haska film din.

To ta irin amfani da wadannan hanyoyi ne ake bi ake tura video duk nauyin sa zuwa inda kake so batare da ya rage haske ko mb ba.

 Idan kabi hanyar turawa ta whatsapp ko telegram ko wata hanya zakaga wannan abinda ka tura ya rage kyu da mb sannan zakaga sun baka ka'idar adadin da suke so ka tura video idan ya wuce haka bazai turu ba. 

 Bayan nan idan kabi hanyar  to dukkanin ku ne zakuyi asarar Data domin wajen turawa za'a ja maka Data sannan shima wajen download za'a ja masa Data mai nauyin gaske.

Amman idan ka bi wannan hanyar wajen dorawa gaba daya bashi da wahala ballantana ya ja maka MB na Datar ka. Kawai zai baka hanya biyu wadda zaka iya turawa a dakko videon.


 Ta hanyar turawa  ta gmail ko ta copy link wanda zaka turawa mutanen da zasuyi amfani da videon duk nauyin sa.

Kawai abinda ake da buqata ka create din account acikin app din sannan.

Ga link nan na ajje muku a kasa na wayar da android da iphone gaba daya.

Idan Android gareka ga link din nan a kasa

👇👇👇

Android Download

Idan kuma iphone ga reka shima ga link nan a kasa.

👇👇👇

Iphone Download


Previous Post Next Post