Yanda zakaga duk abinda budurwar ka ko matarka takeyi a wayar ta BATA SANI BA 2023

 Yanda zakaga chat din budurwar ka ko matar ka bata sani ba.

Assalamu alaikum barkan mu da kasancewa a wannan lokachi ya zafi da kuma hakuri da bibiyar mu.

Yau yan'uwa abinda muka dade bamuyu darasi akai ba na kawo mana. Hanyar da zaka iya bibiyar kiran waya sako da kuma hoto da bibiya na matar ka ko budurwar ka ta amfani da wannan application din.

 (1) Zaka iya daga waya idan an kira

(2) Zakaga duk numbobin da take amfani dasu a wayar ta

(3) Zaka iya kiran daya daga cikin numbobin da kake so

(4) Zakaga dukkanin hotunan ta da videos din ta

(5) Duk wani sako ( Text message ) zakagan shi.

(6) Zaka iya tura sako ( Message ) zuwa wanda ka ga dama a wayar ta

(7) A lokachi daya zaka iya turawa dukkanin mumbobinko guda mawa ne sako ( messages )

(8) Idan baka ga wayar taba ana nema zaka iya kunna rintone wayar tayi kara.



Application ne da zaka iya amfani da shi ka hada wayoyi guda biyu ko waya da computer. Sannan zaka iya kiran daya daga cikin numbobin ta ko idan an kira zaka iya daga kiran sannan koda ta cikin computer ne. Abinda yasa nace koda ta cikin computer ne nasan wani zaice ba a daga waya a computer.

To shi wannan application din inde da computer ka hada kiran wayar naka to babu abinda baza ka iya ba. 

Da farko idan kana da computer zan baka shawara ka hada wayar matar taka da computer ka. Idan kuma baka da computer ka sami wata wayar daban ka hada saboda idan ka hada da wayar ka zata iya ganewa wata rana.

 Yanda akw amfani da shi idan a computer ne farko daman zaka dakko shi wannan application din a wayar wanda kake so ka bibiya. Matar ka ko budurwar ka ko kanwar ka. bayan ka saka ida ka gama saita application din kamar de yanda ake bude sabon application to zai baka wani link wanda zakayi amfani da shi a computer. A cikin Computer taka sai shiga browser sai kayi search din wannan link din kana search din sa sai baka damar connect da wannan wayar kamar yanda kake hada Xender. kana hadawa shikenan zakayi amfani da wayar ta a computer.



Idan kuma a waya ne. Shima sai ka fara saka application din a wayar matar ko budurwar sai ka nemi browser ta wayar taka opera haka ko chrome ko wata daban. Bayan ka nemo to sai kabi hanyar da mukayi bayani kamar a computer.

To da zarar ka hada wayar ita applocation da yake a wayar ta sai ka boye shi. Bazata tunda akwai hanyoyin da ake boye app a waya sai ka bi wanda ka sani sai ka boye app din a wayar ta. 

 To dukkanin abubuwan da takeyi a wayar direct zaka dinga ganin sa a wayar ka ko computer ka.

 (1) Zaka iya daga waya idan an kira

(2) Zakaga duk numbobin da take amfani dasu a wayar ta

(3) Zaka iya kiran daya daga cikin numbobin da kake so

(4) Zakaga dukkanin hotunan ta da videos din ta

(5) Duk wani sako ( Text message ) zakagan shi.

(6) Zaka iya tura sako ( Message ) zuwa wanda ka ga dama a wayar ta

(7) A lokachi daya zaka iya turawa dukkanin mumbobinko guda mawa ne sako ( messages )

(8) Idan baka ga wayar taba ana nema zaka iya kunna rintone wayar tayi kara.

Dukkanin wadannan abubuwan zaka yi sune ta cikin wayar ka alhalin ita bata sani ba.

Ga link din application din a kasa sai ka taba ka sauke shi a wayar ka

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post