Ta agogon wayar ka zakayi chat a whatsapp koda baka da DATA😍😍

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachin da fatan kowa yana cikin koshin lafiya Allah yasa Haka ameen.

Yan'uwa wani application na kawo mana wanda zai baka damar tura sako a whatsapp batare da ka kunna Datar wayar ka ba.

Da zarar ka mallaki app din nan zaka saita duk wani lokachin da kake so ka tura sako ko kiran waya. Sannan kowane irin whatsapp ne ko kuma normal messages harda telegram ma bayan nan da kuma kiran waya.

Amfanin wannan application din shine wani lokachin kana so ka turawa abokan ka wani sako amman sai kaga lokachin yayi ka manta da turawar ko kuma ka manta da wani acikin wadanda zaka turawa.

Kamar sakon happy birthday ko na ramadan kareem ko gaba daya invitation na daurin auren ka.

To tun kafin lokachin zaka yi amfani da wannan application din ka saita duk wanda kake so da zarar lokachin yayi shi app din zai turawa wanda kake so sako batare ma da ka bi wannan abinda ka saita ba sannan koda baka da Data a wannan lokachin ko kuma ka manta ko baka online.

Bugu da qari harda kiran waya shima zaka iya saitawa to da lokachin yayi ita wayar da kanta zata shiga batare da ka danna wayar ka ba.

Akwai abubusa da yawan gaske acikin wannan application din hakan yasa ma na kawo muku cikakken videon domin kuga yanda ake saitawa da kuma yanda akw amfani da shi.

Ga videon a kasa idan ka taba zakaga yanda ake saitawa

👇👇👇


Kamar de yanda kuka gani acikin wannan videon normal kaima zakayi amfani da  application din acikin wayar ka.

Sannan ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta Download sai ka taba shi shine zaka sauke app din a wayar ka

👇👇👇👇👇

Download







Previous Post Next Post