Yanda zakayi control din wayar ka batare da ka Taba ga ba. Koda makaho ne 2023

Yanda zakayi control din wayar ka batare da ka Taba ga ba. Koda makaho ne 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon videon namu na yau.

Yau videon mai tsadar gaske ne domin ya hada abubuwa guda biyu.

Na farko zai taimaki dukkanin wadanda Allah ya jarabta da rashin gani na biyu kuma koda kaima kana ganin kuma kana ji zai taimake ka matuqa.

Application ne guda uku masu abin mamakin da zaka iya control din wayar ka batare da ka taba ta ba 

Application na farko shine zai tamimaka ma wajen control din wayar ka fada mata duk abinda kake so sannan ta aikata da kanta. Kamar kiran waya ko kunna waka ko shiga wani gri acikin wayar. Kawai fada mata abinda kake so zakayi ita kuma zata aikata maka.

Sannan idan ma lokachi kake so ka sani zaka fada mata.

Haka koda location na wani guri ko weather na yanayin gari.

Normal zakuyi fira da wayar ka ta amfani da wannan application din.




Ga link din sa a Kasa zaku ga na rubuta  download

Download


Application na biyu zai baka damar Idan an kira ka a waya ko an turo da sako ( message) Ita wayar a lokachin kiran zata fada ma wanda ya kira ka da kuma wane kalar sako aka turo ma. Da kuma wanda ya turoma da sakon.




Ga link din app din a kasa zaka ga an rubutu download

👇👇👇


Download



Application na uku da taimakon wannan application zaka iya karanta kowane kalar rubutu ko labari a social media ko a wani website. Sannan zai karanta ma dukkanin wani message da aka turo ma baki daya.

Idan kana so ya karanta ma wani labara sai kaje kan labarin sai ka taba shine wannan app din zai karanta maka dukkanin sa.

koda wane kalar rubutu ne. Pdf ko normal rubutu dik zata karanta maka shi. 

Sannan koda kaima baka iya wannan karatun labarin ko rubutun ba wannan app zai sa wayar ka ta karanta maka shi.





Ga link din sa  akasa zakuga an rubutua download


Download

To wadannan applications zasu taimakawa wadanda Allah ya jarabta da rashin gani ( Makafi ). Ku taimaka ku tura musu a cikin wayoyin su sannan ku saita musu app din gaba daya da kuma yanda ake amfani da su dukkanin su.

Ga videon cikakken darasin koda ace bakasan yanda zaka saita su gaba daya ba.

👇👇👇👇👇


Kada ku manga da share.

Previous Post Next Post