Yanda zaku hana ganin sirrin chat din ku a whatsapp 2023 😍

 Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. 

Yau darasin mu akan abinda ya danganchi sirrine. Da ya kamata kasan dashi sannan ka mallaki application din  awayar ka.

Application ne da zai baka damar chatting a whatsapp ko a wata kafa ta social media wadda babu wanda zai gane dukkanin chatting dinka koda yana bibiyar ka.

 Da yawa akan iya bibiyar ka baka sani ba to akwai maganar kwata-kwata bai kamata ma wani yaga wata maganar da zakayi a whatsapp ba saboda abin koda ba tsakanin ka da matar ka ba ko budruwa wani lokachin akwai abinda ya danganchi security naka ko password na wani abu haka idan kana so ka tyrawa wani ta chatting.

 To a wani lokachin fa akan iya bibiyar ka har a gano wannan sirrin da bakaso.

To idan kayi amfani da wannan application din zaka iya boye duk wata kafa da za'a iya ganin chatting din naka. Koda wani bibiyar ka bazai taba gani ba.

Da farko de ga link din application din a kasa sai kaje ka mallake shi.

Amman kafin nan zan danyi muku bayani akan application din.

 Idan ka dakko application din a wayar ka sai ka shiga cikin app din sannan zakaga Encrypto idan kai zakayi rubutun aciki kenan. Bayan ka shiga zakaga yarika da yawa na progaramming to anan zaka zabi wane yare zakayi amfani da shi. Bayan ka zaba zai baka gurin da zakayi rubutun sannan zakga Decryp idan ka taba zakaga ya juyama wannan rubutun da kayi zuwa yaren da ka zaba acikin Application din.

Kamar yanda hoton kasa yake.



Hoto na farko yana nunin inda zaka zabi irin yaren da kake so kayi amfani da shi.

Sannan hoto na biyu shine zaka shiga Encrypto idan zaka shiga shine zaka yi amfani ka yi rubutun.

To bayan ka gama juya message din naka sai ka fadawa wanda zakuyi chatting din da wane yare kayi masa rubutun.

Bayan nan shima sai ya copy wannan abinda ka rubuto masa sai kuma ya shiga application din.

Sannan shi tunda shi zai karanta abinda ka turo masa sai ya Shiga Decrypto tunda kai farko encrypto ka shiga.

Bayan nan sai ya shiga yaren da ka fada masa.

Sannan sai yayi paste din wannan abin ko sakon da ka turo masa.

Idan yayi paste a wajen sai ya taba Decrypto shine zai bude masa abinda ka rubuta masa.

To inde kukayi amfani da wannan hanyar babu wanda zai gane duk wata magana da kukeyi.

 Ga link din Application din a kasa zakaga an rubuta Download da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke app din a wayar ka.

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post