Zaka dawo da duk abinda ka goge acikin wayar ka

Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a wani sabon darasin.

Yau wani application na kawo mana wanda zai baka damar dawo da dukkanin abubuwan da ka taba gogewa a wayar ka.






Wato hotuna ko video ko file harfa Audio gaba daya.

Wannan hanyar tasha banban da duk wasu hanyoyi da ka sani. Domin dukkanin abubuwan nan guda hudu da na lissafo wannan application din zai baka damar dawo dasu cikin wayar ka. Koda sun dade da gogewa.

Bugu da qari ma akwai wasu hanyoyin da suka hada da dawo da dukkanin wasu message ko chat da suka dade da gogewa na whatsapp ko facebook da sauran social media. 

Akwai bangaren recycle bin. Anan zakaga jerin abubuwan da ka gogo gaba daya.

Sannanakwai abinda ya danganchi transfer na file. Daga computer zuwa wayar hannu batare da kayi amfani da cable ba.

Amman muhimmin abu anan shine abubuwan da na kawo mana wanda zaka iya dawowa da su.

Kawai muje darasin kai tsaye duk da nasan kun gane bayanin app din sannan na dora cikakken videon darasin akan youtube dina wato ( KK Techtube).

Saboda hakane kawai zan ajje muku link din app din a kasa sai ku taba ku sauke shi a wayar ku.

Zakuga an rubuta Downlod.

😍👇👇👇


 Download

Previous Post Next Post