Yanda zaka gane duk sunan Bishiya ta amfani da wayar ka 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a sabon videon.

Yau darasin mu akan wani application ne mai matukar muhimmanchin da ya kamata ka mallake shi.

 Domin zai baka damar gano dukkanin wata bishiya mo tsirrai domin yanda take rayuwa da kuma yanda zaka shuka d ainda take rayuwa da sunan ta baki daya.

 Nasan wasu da yawan mu suna buqatar wannan application din ko wannan hanyar to amman ganin basu taba ganin a online wani ya koyar ba yasa zasu ga kamar babu ire-iren wannan application din.

 To shi wannan application din zai baka damar bincike akan wata bishiya ko wani tsiro.

Musamman masu bincike kan wani shuka ko bishiya ( Foresters). Zakayi amfani da wannan applocation ka gano duk abinda kake buqata. Koda an saka ku ku gano wata bishiya.

 Wato applocation din yana da abin mamakin da ya kamata ka mallake shi. Koda kai idan kana so ka gani wata bishiya zakayi amfani da wannanapp zai fadama sunan bishiyar da duk bayani akan bishiyar ko shukar..

Kamar yanda kuke ganin bayani akan wata bishiya zakuga dukkanin wasu abubuwa da ya kamata ka sani akan bishiyar shi wannan app din zai fada ma.

 Ina fatan de dan wani takaitaccen bayanin ya gamsar da ku. Hakan yasa zan ajje muku link din application din a kasa sai ku taba ku sauke shi a wayar ku.
Idan kaje kasa zakaga Download idan ka taba shine zaka sauke application din a wayar ka.

Sannan shi wannan application an sami sama da mutum miliyan 10 wanda suka sauke shi a wayar android domin amfanuwa da shi wannan app din.

Ga link din App din

👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post