Kayi record din kowane kiran waya na social media batare da mutum ya sani ba 😍

 


Assalamu alaikum barkan mu da sake kasancewa a yau a sabon darasin mu.

Yau darasin mu zamuyi magana akan recording na kiran waya batare da mutum ko wanda kayi record din ya sani ba.

Bayan nan zaka iya daukar kowane kalar kiran waya koda daga sauran social media ne irin su Whatsapp,vider,zoom,messenger da sauran su.



Dukkanin wasu hanyoyi da kukeyin waya da wani ko wata zaka iya daukar wannan waya wato ( call recording) batare da ka sah wata wahala ba.

Munsani akwai hanyoyi ko application da yawan gaske wanda zaka iya daukar kiran waya amman iya kawai wanda zakuyi a normalm kiran waya ne. Bayan nan babu wata hanya da whatsapp ko messenger ko imo ko viber suka ba da damar daukar kiran wayar ( Record) Sannan koda kayi kokarin amfani da wani application din zaka ga gaba daya bazai baka damar dauka ba. Amman idan normal kira ne kakan iya dauka. Sannan zakaga idan kuna waya a whatsapp ko meeting a whatsapp ko zoom ko viber da sauran su zakaga wata maganar tana da muhimmanchin da ya kamata ka ajje ta kodan saboda hujja na wani abu. To shi wannan application zai saukaka ma hanyar da zaka iya record din duk wani kiran waya da kake yi imma normal kira ko a wani social media. Bugu da qari zai daukar ma sautin da quality mai kyu ko rawa bazai yi ba ko kaji alamar regord akayi.  Aa zai dauki sautin ne kamar wanda kukayi maganar kuna tare saboda karfin sautin.



 Da farko de akwai link din wannan application din a kasa sai kaje ka sauke shi a wayar ka sannan na dora cikakken videon a facebook page dina da kuma youtube channel dina ga masu buqatar ganin yanda ake saitawa.

 Amman koda ma baka kalli videon ba saita application din bashi da wani wahala sai de wajen daukar sauti mai quality din ne zai dan baka wuya. Amman shima kana shiga setting zaka saita da kanka.

Sannan wannan application bashi da wani wahala wajen amfani da shi.

Bashi da nauyin mb haka zalika bashi da nauyi wajen budewa.

 Yana da wanda suka dakko shi a playstore sama da million goma.

Ga link din sa nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba shine zaka sauke shi a akan wayar ka kayi amfani da shi.

👇👇👇👉

DOWNLOAD

Previous Post Next Post