Yanda zaka gane inda yaran ka suke ko sun bata

 



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yau darasin mu akan wani application ne wanda zai baka damar gani dukkanin inda iyalan ka suke yaya ko matan ka ko kannen ka ko budurwar ka ta amfani da wayar ka.

Shi wannan application din idan ka saka shi a wayar ka zai ba da damar gano wadannan mutanen da na lissafa a baya.

Zaka iya saita duk inda kake buqatar idan suka je wayar ka zata yi ma alert akan cewa sun je wajen ko sun bar wajen.

Misali. idan ka hana shi zuwa wani waje zaka iya saka location din gurin a wannan application din. To da Zarar ya je wajen wayar ka zata fada maka akan cewa yaje.

Bayan nan kuma idan yana gudun makaranta ko yana fita gida baka sani ba da zarar ya fita daga maka.

Ga link din application din nan a kasa sai ka taba ka sauke a wayar ka

👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post