Ta number waya zakaga duk sirrin wayar mutum Hotuna da videos / 2023

 Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina muku fatan alkhairi. Yan'uwa wani application na kawo mana wanda zai bamu damar gane mutum ta number wayar sa. Koda kayi save din number sannan koda ma bakayi ba.

 Da yawa zaka dinga waya da mutum amman baka gane wanene domin ko hoton sa ma baka sani ba . Idan mua budurwar kace ko saurayin ki zakayi nachim bala'i amman bazai baka da. To da taimakon wannan application din zaka iya gane kowaye ta number wayar sa.




 Domin shi wannan application din zai fadama komai akan mutum. Sunan sa da hoton sa da kuma duk wani social media da yake yi kai tsaye.

Da zarar kana son gane wani mutum idan kabi wannan hanyar zaka iya gano kowaye.

Bugu da qari Duk lokachin da yayi sabon posting shi application din zai fadama domin akwai wajen da kawai domin nuna post na mutane ne.

Sannan zaka iya record din kiran da kuke yi bayan wannan zaka iya backup din kiran a drive ko wani app na ajje bayanai.


Sannan zai kare ka daga masu kiran bogi wanda sun kira ka ne domin su cuce ka. Saboda akwai kiran da idan akayi ma za'a iya cutar d akai bangaren wayar ka ko wani abu daban wato da turanchi ( Spam ) kenan.

Sannan da zarar mutum ya kira ka a waya shi application din zai fada maka sunan sa da kuma hoton sa a jiki in har yana daya daga cikin social media.

Kai akwai abubuwa da yawa acikin wannan application din kawai ma dan takaita muku ne.

Amman ga link din app din a kasa sai kuje ku dakko shi domin fara amfani da shi.

A kasa zaku ga Download da koren rubutu shine link din da zai baka damar sauke app din a wayar ka.

👇👇👇👇👇👇

Download

Previous Post Next Post