Yanda zakayi kiran waya kyuta a wayar ka ( Free call )🥰 2023




Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. A gurguje wani application na kawo mana wanda zai baka damar mallakar number ta dukkanin kasashen duniya wadda kake so kayi amfani da ita sannan ka kira duk wanda kake so a kyuta ( Free ). Bugu da qari harda tura sakonni duk shima a kyuta kuma da kowace kalar number kake so.

Nasan wasu basu fahimta ba har yanzu. To karku damu insha Allah idan kuka bi bayanin nawa zaku fahimta.



Shi wannan application din idan ka mallake shi ka bude shi kuma to aciki zakaga kasashe misali. Ameeica france ko mexico da dukkanin sunayen kasashen sannan akwai Code din kasar a jikin ta misalin code din kasa shine. Kamae Nigeria code din ta shine +234 sannan america kuma +1 to idan ka zabi kasar da kake so kayi amfani da number waya irin kasar shi application din zai baka damar mallakar wannan number ta zama mallakin ka gaba daya. Sannan idan kana so ka kira wani ko ka tura masa sako da wannan number sai ka shiga cikin application din idan ka shiga shine zai baka damar tura sakon da kake so ko kiran da kake so kayi. Sannan ko anan nigeria kake idan ka zabi number wata kasa daban to ko ka kira wani anan nigeria zaiga wannan number ta kasar da ka zaba bazai ga asalin number ka da kake amfani da ita ba. Sannan kiran da zakayi ko tura sakon da zakayi ta wannan number a kyuta zaka tura batare da ka saka kudi kamar yanda kake sakawa a MTN ko Glo ba kamar yanda muka saba.

Ire-Iren wannan hanyar ne yan damfara suke bi suna chanja number su kira mutane su damfare su. Saboda idan an kira ka number kasar waje zaka gani ko idan an turo ma da sako number kasar waje zaka gani.

Sai de wajen mallakar number wayar ya danganchi da wace kasa ka zaba ko kuma yanayin zabar number wata zasu iya cewa sai ka dan biya kudi haka kadan. Idankaga sunce sai ka biya kudi a wata number sai ka chanja kasa ko ka chanja number wayar.



Shima bangaren kiran wayar wani lokachi zasu iya cewa ka dan saka kudi kadan domin kayi kiran amman koda baka saka kudin ka ba akwai hanyoyin da zasu baka acikin application din domin samin bonus na kiran mutane.



Yanda kuma ake saka kudin ina ldan kana da buqatar hakan zaka saka ATM djn ka ne shine zasu dan chaje ka na dan wani kudi kuma baka da matsala da shi ATM din sboda babu abinda zai faru da shi wajen satar bayanai.

Ga link din application din sai ku taba domin amfani da shi.

Zakuga a kasa an rubuta Download da koren rubutu shine zaku taba. Idan ka taba zai baka damar sauke application din a wayar ka.

Nagode

👇👇👇👇👇👇


Download

Previous Post Next Post